Maria al-Qibtiyya
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Daular Rumawa, unknown value |
ƙasa | Khulafa'hur-Rashidun |
ƙungiyar ƙabila |
Copts (ethnic group) (en) ![]() |
Mutuwa | Madinah, 16 ga Faburairu, 637 (Gregorian) |
Makwanci | Al-Baqi' |
Yan'uwa | |
Abokiyar zama |
Muhammad (en) ![]() |
Yara |
view
|
Siblings |
view
|
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Imani | |
Addini |
Coptic Orthodox Church of Alexandria (en) ![]() Musulunci |
Maria Asalin sunanta shineMaria yar Shamʿūn, amman anfi saninta da Maria al-Qibtiyya da larabci مارية القبطية, ta rasu a shekarata(died 637), ta kasace yar Egypt ce, gwamnan Egypt mai suna Muqawqis ya turo ta tare da yar'uwarta Sirin a matsayin kyauta. wacce daga baya ta kasance mata a gun Annabi [1][2] Maria ta haifan mai yaro mai suna Ibrahim, wanda ya rasu tin yana karami.[3]