Masa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
ana yin waina da gero

Masa Masa abinci ne wanda aka fi sani da sunan waina waina kuma yana daya daga cikin abincin gargajiya. Musamman a kasar hausa. abinci ne wanda aka fi cin shi da safe kuma ana cin shi a ko da yaushe. Yadda ake hada shi shine: da shinkafan tuwo  da kuma yeast dadai sauran su. Akan ci shine da miyar taushe ana kuma iya cin shi hakanan musamman idan akasa sukari.Mutanan jahar bauchi suna da kwarewa akan harkar masa wato waina. [1][2][3]

Bibiliyo[gyara sashe | Gyara masomin]

  • Adamu, Abdalla Uba, 1956-, Adamu, Yusuf Muhammad., Jibril, Umar Faruk. Hausa home videos : technology, economy and society. Kano, Nigeria: Center for Hausa Cultural Studies. 2004. ISBN 978-36906-0-4.OCLC 61158034.
  • Abubakar Aliyu Mohammed. Cultural Torism. ISBN:978-978-087-937-2

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Mace tana tuyar masa
  1. https://cookpad.com/ng-ha/recipes/9032246-waina-da-miyar-gyada
  2. http://girking.blogspot.com/2018/09/yanda-ake-hada-waina-ta-zamani.html
  3. https://www.muryarhausa24.com.ng/2019/10/karanta-jerin-abincin-hausawa-kafin-zuwan-yar-thailand-kafin-zuwan-shinkafa-yar-kasashen-waje-girke-girken-gargajiya-sunayen-abincin-gargajiya-abincin-zamani-filin-girke-girke-abincin-zamani-filin-girke-girke.html