Max Air

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Max Air
MaxAir Boeing 747-300 UR-SDV-1.jpg
airline
farawa2008 Gyara
ƙasaNijeriya Gyara
airline hubFilin jirgin saman Lagos Gyara
IATA airline designatorNR Gyara
ICAO airline designatorNGL Gyara

MaxAir kamfani ne na tafiye tafiyen jiragen sama a Najeriya wanda yake da cibiya a Kano Airport.

Jirage[gyara sashe | Gyara masomin]

Jirgin MaxAir samfurin Boeing 747-300

Jiragen kamfanin a yanzu[gyara sashe | Gyara masomin]

Yazuwa watan Janairu na 2018, kamfanin MaxAir fleet na da jerin wadannan jiragen:

MaxAir Fleet
Jirage Adadi Izini Bayanai
Boeing 737-300 3 2014 Guda uku gwanjon kamfanin Southwest Airlines (Janairu 2018)
Boeing 747-300 2 2014
Boeing 747-400 3 2014
Embraer Legacy 600 1 2014 business jet

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Karin bayani[gyara sashe | Gyara masomin]