Mercy Joseph
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Nairobi, 21 ga Maris, 1992 (33 shekaru) |
| ƙasa | Kenya |
| Harshen uwa | Harshen Swahili |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Harshen Swahili |
| Sana'a | |
| Sana'a | Mai wasan badminton |
|
Mahalarcin
| |
| Nauyi | 52 kg |
| Tsayi | 167 cm |
Mercy Mwethya Joseph (an Haife ta a ranar 21 ga watan Maris, shekara ta alif ɗari tara da casa'in da biyu 1992A.c) 'yar wasan badminton ce ta Kenya.[1] An zabo ta a cikin ’yan wasa 14 da suka fi fice a Afirka da za su zama mamba a shirin Road to Rio da kungiyar BWF da kuma kungiyar Badminton ta Afirka suka shirya, don ba da tallafin kudi da fasaha ga ‘yan wasan Afirka da kuma ja-gorancin gasar Olympics ta shekarar 2016 a Rio de Janeiro.[2] Ita ce wacce ta lashe lambar tagulla sau biyu na mata a Gasar Wasannin Afirka ta shekarar 2015,[3] kuma ta fafata a wasannin Commonwealth na shekarun 2010, 2014, da 2018.[4] [5]
Nasarorin da aka samu
[gyara sashe | gyara masomin]Wasannin Afirka duka (All African Games)
[gyara sashe | gyara masomin]Women's doubles
| Shekara | Wuri | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
|---|---|---|---|---|---|
| 2015 | Gymnase Étienne Mongha, </br> Brazzaville, Jamhuriyar Kongo |
10–21, 11–21 |
BWF International Challenge/Series (1 title, 2 runners-up)
| Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
|---|---|---|---|---|---|
| 2020 | Kenya International | 10–21, 14–21 | </img> Mai tsere | ||
| 2014 | Kenya International |
|
21–4, 21–23, 16–21 | </img> Mai tsere | |
| 2013 | Kenya International | 21–8, 21–19 | </img> Nasara |
- BWF International Challenge tournament
- BWF International Series tournament
- BWF Future Series tournament
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Mercy Joseph at BWF.tournamentsoftware.com
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Mercy Mwethya Joseph Biography" . g2014results.thecgf.com . Glasgow 2014. Retrieved 12 October 2016.
- ↑ "Players: Mercy Joseph" . bwfbadminton.com . Badminton World Federation. Retrieved 12 October 2016.
- ↑ "Road to Rio" . www.africa-badminton.com . Badminton Confederation of Africa . Archived from the original on 5 March 2017. Retrieved 12 October 2016.
- ↑ "Team Kenya elated as girls win first ever badminton medal, Bronze, at major games" . voiceofsport.net . Voice of Sport. Retrieved 12 October 2016.
- ↑ "Participants: Mercy Joseph" . gc2018.com . Gold Coast 2018. Retrieved 11 April 2018.