Naseeruddeen Shah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Naseeruddeen Shah
Rayuwa
Haihuwa Barabanki (en) Fassara, 20 ga Yuli, 1950 (73 shekaru)
ƙasa Indiya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Ratna Pathak (en) Fassara  (1982 -
Yara
Ahali Zameerud-din Shah (en) Fassara
Karatu
Makaranta Aligarh Muslim University (en) Fassara
Minto Circle (en) Fassara
National School of Drama (en) Fassara
Film and Television Institute of India (en) Fassara
St. Anselm's Ajmer (en) Fassara
Harsuna Harshen Hindu
Sana'a
Sana'a stage actor (en) Fassara, ɗan wasan kwaikwayo da darakta
Kyaututtuka
Imani
Addini Musulunci
IMDb nm0787462

Naseeruddeen Shah[1]

Naseeruddin Shah an haife shi a ranar 20 ga watan Yuli a shekarar 1950 ɗan wasan Indiya ne. Ya shahara a cikin fina-finan indiya. Ya kuma yi tauraro a shirye-shiryen duniya. Ya lashe kyaututtuka da dama a cikin aikinsa, gami da lambar yabo ta Fina-Finan kasa guda uku, lambar yabo ta fina-finai guda uku da kuma kofin Volpi don Mafi kyawun Jarumin a bikin Fim na Venice. Gwamnatin Indiya ta karrama shi da lambar yabo ta Padma Shri da lambar yabo ta Padma Bhushan saboda gudunmawar da ya bayar ga finafinan Indiya. Ana ɗaukansa a matsayin ɗaya daga cikin fitattun 'yan wasan kwaikwayo a cikin Cinema ta Duniya.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Naseeruddin_Shah