Jump to content

Naziru M Ahmad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Naziru M Ahmad
Rayuwa
Haihuwa jahar Kano, 1986 (37/38 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Larabci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a singer-songwriter (en) Fassara da mawaƙi

Naziru M Ahmad (Sarkin Waka) an haife shi a ranar 17 ga watan, Aprilu shekara ta 1985, a jihar Kano. Shahararren mawaki ne Kuma marubucin waka ne a Najeriya. A watan Desamba shekara ta 2018, tshohun sarkin Kano [1]mohammadu Sanusi Lamido Sanusi ya nada shi a matsayin sarkin wakan sarkin Kano.

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-07-25. Retrieved 2024-04-20.