Ola Oni
Ola Oni | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Ekiti, 1933 |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Mutuwa | Jahar Ibadan, 22 Disamba 1999 |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Kehinde (mul) |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | Malami, political economist (en) , gwagwarmaya da socialist (en) |
Employers | Jami'ar Ibadan |
Ola Oni (an haife shi a shekarar ta 1933–ya mutu a ranar 22 ga watan Disamba shekara ta 1999) ya kasance masanin tattalin arzikin siyasa ne mai ra'ayin gurguzu kuma mai rajin kare hakkin dan Adam.[1][2]
Ya yi aiki a matsayin malami a Jami'ar Ibadan. Shi ne batun littafin tarihin rayuwar Ebenezer Babatope, mai suna Student Power in Nigeria (1991)[3].
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]Mai adawa ne da mulkin soja da kuma bin dimokiradiyya, Ola Oni ya fito ne daga Jihar Ekiti dake kudu maso yammacin Najeriya inda aka haife shi amma yana zaune a Ibadan, babban birnin jihar Oyo, Najeriya[4]. Malamin ne a Jami’ar Ibadan amma an kore shi daga aiki saboda tsattsauran ra’ayin sa.[5] Littafin Ebenezer Babatope, "Student Power in Nigeria" (1956-198), ya faɗi rayuwar Ola Oni.[6] Ya mutu a ranar 22 ga watan Disamban, shekara ta 1999 a Asibitin Kwaleji na Jami’ar, garin Ibadan[7]. Bayan rasuwarsa, an saka wa cibiyar bincike ta zamantakewa, Comrade Ola Oni Center For Social Research don a rayar da shi.[8]
Rayuwar mutum
[gyara sashe | gyara masomin]Ya auri Kehinde Ola Oni, wata ma'aikaciyar gwamnati mai ritaya wacce yanzu ta makance.[9]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Day Oshogbo Stood Still for Ola Oni, Articles - THISDAY LIVE". thisdaylive.com. Archived from the original on 22 February 2015. Retrieved 23 February 2015.
- ↑ Gugelberger, Georg M. (1986). Marxism and African Literature. google.nl. Africa World Press. ISBN 9780865430310. Retrieved 23 February 2015.
- ↑ Mayer, Adam (2016). "Naija Marxisms: revolutionary thought in Nigeria". Journal of the African Literature Association. 12 (1): 93–100. doi:10.1080/21674736.2018.1430673.
- ↑ "From Oil Theft to Ola Oni's Valley in Ibadan (2) by Patrick Naagbanton | Sahara Reporters". Sahara Reporters. 2013-08-26. Retrieved 2017-10-20.
- ↑ Sanda, Laoye (2000). "Ola Oni's Struggle for Liberation". google.co.za. Retrieved 23 February 2015.
- ↑ Adeoti, Gbemisola (October 2006). Intellectuals and African Development. google.nl. Zed Books. ISBN 9781842777657. Retrieved 23 February 2015.
- ↑ "MY LIFE WITHOUT COMRADE OLA ONI -BLIND WIDOW". thenigerianvoice.com. Retrieved 23 February 2015.
- ↑ "Towards immortalising Ola Oni". Daily Independent, Nigerian Newspaper. Retrieved 23 February 2015.
- ↑ Latestnigeriannews. "Twins of a kind". Latest Nigerian News. Retrieved 23 February 2015.