Jump to content

Olagunsoye Oyinlola

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olagunsoye Oyinlola
Gwamnan Jihar Osun

29 Mayu 2003 - 26 Nuwamba, 2010
Adebisi Akande - Rauf Aregbesola
Gwamnan Legas

Disamba 1993 - ga Augusta, 1996
Michael Otedola - Mohammed Buba Marwa
Rayuwa
HaihuwaOkuku, 3 ga Faburairu, 1951 (75 shekaru)
ƙasaNajeriya
Harshen uwaYarbanci
Karatu
MakarantaUniversity of Madras (mul) Fassara
Jami'ar Ibadan
Jami'ar Tsaron Nijeriya
Jami'ar Obafemi Awolowo
Kwalejin Rundunar Soji da Ma’aikata, Jaji
HarsunaTuranci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'aɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasaPeoples Democratic Party
Olagunsoye Oyinlola da Femi Fani-Kayode a shekara ta 2007.

Olagunsoye Oyinlola soja kuma ɗan siyasan Najeriya ne. An haife shi a shekara ta 1951.

Ya yi gwamnan (a lokacin mulkin soji) jihar Lagos daga Disamba a shekarar 1993 zuwa Agusta a shekarar 1996 (bayan Michael Otedola - kafin Mohammed Buba Marwa).