Jump to content

Phil collins

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Phil collins
Rayuwa
Cikakken suna Philip David Charles Collins
Haihuwa Putney Hospital (en) Fassara da Landan, 30 ga Janairu, 1951 (73 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Mazauni Toronto
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Mahaifi Greville Bernard Philip A Collins
Mahaifiya June Strange
Abokiyar zama Andrea Bertorelli (en) Fassara  (1975 -  1980)
Orianne Cevey (en) Fassara  (1999 -  2008)
Yara
Karatu
Makaranta Chiswick School (en) Fassara
Barbara Speake Stage School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Jamusanci
Faransanci
Yaren Sifen
Italiyanci
Sana'a
Sana'a jarumi, mawaƙi, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, singer-songwriter (en) Fassara, mai rubuta kiɗa, jazz musician (en) Fassara, model (en) Fassara, drummer (en) Fassara, pianist (en) Fassara, bandleader (en) Fassara, ɗan wasan kwaikwayo, recording artist (en) Fassara, autobiographer (en) Fassara, guitarist (en) Fassara, dan wasan kwaikwayon talabijin, mawaƙi, rock musician (en) Fassara, lyricist (en) Fassara da pop singer (en) Fassara
Tsayi 1.68 m
Muhimman ayyuka In the Air Tonight (en) Fassara
You'll Be in My Heart (en) Fassara
Against All Odds (Take a Look at Me Now) (en) Fassara
Another Day in Paradise (en) Fassara
A Groovy Kind of Love (en) Fassara
You Can't Hurry Love (en) Fassara
You Can't Hurry Love (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba Genesis (en) Fassara
Brand X (en) Fassara
Flaming Youth (en) Fassara
The Phil Collins Big Band (en) Fassara
Artistic movement rock music (en) Fassara
progressive rock (en) Fassara
jazz fusion (en) Fassara
funk rock (en) Fassara
soft rock (en) Fassara
pop rock (en) Fassara
pop music (en) Fassara
Yanayin murya tenor (en) Fassara
Kayan kida drum kit (en) Fassara
percussion instrument (en) Fassara
piano (en) Fassara
trumpet (en) Fassara
bass guitar (en) Fassara
murya
bagpipes (en) Fassara
Jita
Jadawalin Kiɗa Virgin Records (en) Fassara
Atlantic Records (en) Fassara
Warner Records Inc. (en) Fassara
Walt Disney Records (en) Fassara
Rhino Entertainment Company (en) Fassara
IMDb nm0002015
philcollins.com
Phil collins
Phil collins

FARKON RAYUWA

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a ingila inda a gidansu su hudu ne kuma shine dan auta[1] [2]

tun yana dan shekara 5[3] ya fara kidan ganga kuma yana dan shekara sha biyu auntyn shi ta koya mashi kada piano da da waka[4]

yayi firamare har ya kai shekara sha daya inda ya wuce makarantar koyon nahawu

ya bar makaranta lokacin yana dan shekara sha hudu inda ya fito a wasu fina finai kamar su A HARD DAY`S NIGHT

son waka ya kara shiga rayuwar shi inda ya samu aiki a wajen wasu masu waka inda suka zagaye kasar tare da shi

a shekarar 1970 ya zama mai kada ganga a cikin cikin mawaka masu suna genesis daga baya kuma ya zama shine babban mawakin su

a cikin shekarar 1984 yaci gaba da wakar shi shi kadai yayi wakoki kamar haka one more night/against all odds, take me home da sauran su

ya saki album din shi na wakoki fiye da shidda

ya samu kyauta a America a 1985 ya samu grammy awards har sau 3

bayan waka ya fito fina finai kala kala kamar su frauds,jugle book,the three bears da sauransu

Rayuwar shi

[gyara sashe | gyara masomin]

yayi aure har sau ukku kuma ya sake su ya auri Andrea Bertorelli sun haifi da daya[5]

a 1994 ya auri Jill Tavelman suna da diya daya da ita wadda ta zama yar wasa[6]

a 1999 ya auri Orianne Cevey sun haifi yaya biyu tare da shi[7]

A 2012 ance shine na biyu da yafi kowa kudi a cikin masu kida na duniya

a 1999 ya dan samu matsalar rashin ji a kunnen shi na hagu bayan shekara 2 kuma ya warke [8]

an karrama shi da digiri da yawa saboda aikin da yake yi [9]

  1. Collins 2016
  2. Coleman 1997
  3. Coleman 1997
  4. Coleman 1997,
  5. "I'm Not So Ambitious As I Was".
  6. "Dropping the Ax Via Fax".
  7. "Phil Collins to Remarry His Third Ex-Wife, Orianne Cevey, After $46 Million Divorce"
  8. "Phil Collins comes clean on hearing-loss scare"
  9. Phil Collins - Wikipedia