Jump to content

Ricardo Job

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ricardo Job
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 22 ga Augusta, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Atlético Sport Aviação (en) Fassara2006-2008
  Angola men's national football team (en) Fassara2007-2011252
Atlético Petróleos Luanda (en) Fassara2008-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 171 cm

Ricardo Job Estevão (an haife shi a ranar 22, ga watan Agusta 1987 a Moxico, Angola), wanda aka fi sani da job, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Angola, wanda ke taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Petro Atlético a Girabola.

A halin yanzu Job yana taka leda a Petro Atlético a babban birnin Luanda tun 2008, ya taba bugawa kungiyar kwallon kafa ta Atlético Sport Aviação wasa.

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Job ya buga wa tawagar kasar wasanni 16 kuma ya zura kwallo daya shima. An kira shi a cikin 'yan wasan da za su buga gasar cin kofin kasashen Afirka na shekarar 2010.

Kwallayen kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]
Maki da sakamakon da kwallayen da Angola ta ci ta farko.[1]
A'a Kwanan wata Wuri Abokin hamayya Ci Sakamako Gasa
1. 1 ga Yuni 2008 Estádio dos Coqueiros, Luanda, Angola </img> Benin 2-0 3–0 2010 cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA
2. 3 Maris 2010 Estádio 11 de Novembro, Luanda, Angola </img> Latvia 1-1 1-1 Sada zumunci
3. 15 ga Yuni 2013 National Stadium, Kampala, Uganda </img> Uganda 1-0 1-1 2014 cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA
4. 23 ga Yuni 2013 Somhlolo National Stadium, Lobamba, Swaziland </img> Swaziland 1-0 1-0 2014 cancantar shiga gasar cin kofin Afrika
5. 16 ga Yuli, 2017 Stade Anjalay, Belle Vue Maurel, Mauritius </img> Mauritius 1-0 1-0 2018 cancantar shiga gasar cin kofin Afrika
6. 23 ga Yuli, 2017 Estádio 11 de Novembro, Luanda, Angola </img> Mauritius 1-0 3–2 2018 cancantar shiga gasar cin kofin Afrika
7. 20 Janairu 2018 Stade Adrar, Agadir, Morocco </img> Kamaru 1-0 1-0 Gasar Cin Kofin Kasashen Afirka 2018
  1. "Job" . National Football Teams. Retrieved 2 March 2017.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]