Simon Bako Lalong

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Simon Bako Lalong
Rayuwa
Haihuwa Shendam, 5 Mayu 1963 (56 shekaru)
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Simon Bako Lalong an haife shi a 5 ga watan Mayu shekara ta 1963, a garin Shendam, Jihar Filato, Dan Nijeriya ne, lawyer kuma Dan'siyasa, wanda shine gwamnan Jihar Filato maici ayanzu.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.