Tashar jirgin ƙasa ta Lagos
Appearance
| Tashar jirgin ƙasa ta Lagos | |
|---|---|
| Wuri | |
| Coordinates | 6°28′N 3°23′E / 6.47°N 3.38°E |
![]() | |
| Manager (en) | |
Tashar jirgin ƙasa ta Lagos tashar jirgin ƙasa ce, da ke a birnin Lagos (a cikin jihar Lagos, a ƙasar Nijeriya). Sunan tasha Lagos Terminus ne, ko Lagos Iddo. Wannan tashar farkon layin jirgin ƙasa zuwa Kano ne, ta hanyar Ibadan da Kaduna.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Layin dogo na birnin Lagos
- Tashar da ke birnin
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
