Tattaunawar user:Salihu Aliyu
Barka da zuwa!
[gyara masomin]Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Salihu Aliyu! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode. Em-em talk 17:04, 28 Disamba 2020 (UTC) muna godiya sale dan Fulani, Allah ya kara ilimi Bello Na'im (talk) 11:27, 19 ga Afirilu, 2021 (UTC)
- Ameen thumma ameen fatan kana lafiyaSalihu Aliyu (talk) 08:12, 21 ga Afirilu, 2021 (UTC)
Assalamu alaikum fatan Kana lafiya ya ibadah Bello Na'im (talk) 15:32, 23 ga Afirilu, 2021 (UTC)
Inganta Mukaloli a Hausa Wikipedia
[gyara masomin]Assalamu alaikum, Suna na Anasskoko daya cikin Admin masu kula da al'amuran Hausa Wikipedia, naga kokarin ka sosai akan mukalolin daka ke ta kirkira, wanda hakan abune mai kyau, kuma ina maraba da hakan, amman wata hanzari ba gudu ba, wasu daga cikin mukalolin ka basu da Reference/Manazarta koda ko kwara daya ne, wanda hakan tsaiko ne ga Hausa Wikipedia sanna tsaiko ne a gareka domin cin gasar da kake fafatawa a ciki, shawara ! ka ringa samar da reference/Mmanazarta a kowanne mukala da ka kirkira domin Hausa Wikipedia tayi kyau, kaima ka samu daman lashe cin zakaran gasar Wikipedia@20.
Ka sani rashin samar da reference na haifar da matsaloli masu yawa ga Hausa Wikipedia da kuma kai karan kanka a matsayinka na dan wasan gasar Wikipedia@20, Ina so in karfafa maka gwiya domin ka gyara mukalolinka domin lashe gasar da kake wasa ciki, domin kuma ci gaban Hausa Wikipedia.
Samar da reference abune mai sauki, kawai kaje yanar gizo ka samo su, ko kuma daga littattafai, idan hakan ya maka wahala to akwai wata hanya mai sauki, ka bude tab/shafin browsing biyu a wayar ka ko Kwamputar ka , tab na farko ka bude shafin mukalar a English Wikipedia, tab na biyu kuma ka bude shafin a Hausa Wikipedia, sai ka ringa copying link address din English Wikipedia kana generating din shi a shafin Hausa Wikipedia ta hanyar Cite dake sama a lokacin Editing, ka tabbatar da cewa ko wacce link adress ta zauna a mazauninta.
Idan kuma kana bukatan karin bayani kamin magana a shafina na tatt,unawa User talk:Anasskoko domin taimako ko kuma karin bayani, ina maka fatan alheri a Hausa Wikipedia da kuma gasar Wikipedia@20, Nagode! daga naka.-- An@ss_koko(Yi Magana) 14:20, 11 ga Maris, 2021 (UTC)
Assalamualaikum dan'uwa Ina godiya sosai da wannan gudun muwa naka. Salihu Aliyu (talk) 16:30, 12 ga Maris, 2021 (UTC)
Have you voted in the UCoC enforcement guidelines ratification?
[gyara masomin]Hi! @Salihu Aliyu:
The ratification voting process for the revised enforcement guidelines of the Universal Code of Conduct (UCoC) is now open! Voting commenced on SecurePoll on 7 March 2022 and will conclude on 21 March 2022. Please read more on the voter information and eligibility details.
Please vote and encourage other editors of Hausa Wikipedia to also vote.
Regards, Zuz (WMF) (talk) 14:30, 14 ga Maris, 2022 (UTC)
Printing Press
[gyara masomin]Wani gyara yakamata a yi mata Muhammad Idriss Criteria (talk) 11:39, 4 ga Janairu, 2023 (UTC)
c'est très bien 👍 je te remercie beaucoup
[gyara masomin]oui SFT YARO MAI ZAMANI (talk) 06:35, 9 ga Faburairu, 2023 (UTC)
Game da neman admin
[gyara masomin]Aslm, inaga baka kirkiri sashin da masu tsokaci zasu nuna amincewa ko rashin amincewa ga bukatunka ba. NagodePatroller>> 17:11, 1 Mayu 2023 (UTC)
Gyaran Manazarta
[gyara masomin]Aslm@Salihu Aliyu, Ina maka fatana alkhaeri, Naga kaine ka kirkiri mukalar Majalisar dokokin jihar Ondo, sannan ka saka link a matsayin manazarta..wanda a cancanta kamata yayi ka sakasu a sabon sashe da taken hanyoyin hadin waje....idan kanaso kasaka reference da link se kaje english wikipedia kayi generating.Saifullahi AS (talk) 07:37, 15 Oktoba 2023 (UTC)
Tunatarwa don jefa kuri'a yanzu don zaɓar membobin U4C na farko
[gyara masomin]- Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki. Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa
Ya ku 'yan Wikimedia,
Kuna karɓar wannan saƙo saboda a baya kun shiga cikin tsarin UCoC.
Wannan tunatarwa ce cewa lokacin jefa ƙuri'a na Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) yana ƙare ranar 9 ga Mayu, 2024. Karanta bayanin akan Shafin jefa ƙuri'a akan Meta-wiki don ƙarin koyo game da zaɓe da cancantar masu jefa ƙuri'a.
Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) ƙungiya ce ta duniya da aka keɓe don samar da daidaito da daidaiton aiwatar da UCoC. An gayyaci membobin al'umma don gabatar da aikace-aikacen su na U4C. Don ƙarin bayani da alhakin U4C, da fatan sake duba Tsarin Dokan ta U4C.
Da fatan za a raba wannan sakon tare da membobin al'ummar ku don su ma su shiga ciki.
A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,