Tattaunawar user:Wizkid49
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Wizkid49! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode. The Living love (talk) 13:53, 1 Satumba 2019 (UTC)
Congrats
[gyara masomin]Barka da zuwa Wizkid49,
Just to thank you and to congratulate you on your first contributions! Sorry that I speak English, my Hausa is not good enough to write fluently. Kindly note that there is no need to add Wikipedia articles as references, as all Wikipedia articles on a similar topic are interlinked. However, you are very welcome to add links towards reference websites in Hausa or the other languages that you speak. Nagode sosai, –DonCamillo (talk) 05:28, 4 Satumba 2019 (UTC)
Copyright
[gyara masomin]Dear Wizkid49,
I hope this finds you well. Sorry, I am noticing that some of the texts that you are publishing on Wikipedia have been published before on other websites. Can you confirm that you are the author of these texts or that you have the authorization of the author? Otherwise we will need to delete them for reasons related to intellectual property law. Thanks a lot for your feedback, –DonCamillo (talk) 05:41, 5 Satumba 2019 (UTC)
Barka da ƙoƙari
[gyara masomin]Muna mutuƙar farin ciki da irin gudunmuwa da kake yi anan, sai dai ina ganin wasu daga cikin rubutocin ka, akwai rubutu daga wasu shafukan yanar gizo, wanda ibo rubutoci daga wani wuri ayi amfani dasu a Wikipedia kuskure ne, domin yin haka ya saɓa wa ƙa'idojin Wikipedia. Wannan shine bayani da DonCamillo yake neman a tunatar dakai su. Nagode sosai.The Living love (talk) 18:32, 5 Satumba 2019 (UTC)
Admin
[gyara masomin]Barka da ƙoƙari Wizkid49, Inason sanar da kai cewa ina neman abani ikon gudanarwan administrator anan, zaka iya duba bukata na Admin Request, dafatan zaka goyi baya ta hanyar sanya *'''Support''' --~~~~. Nagode sosai.The Living love (talk) 21:42, 17 Satumba 2019 (UTC)
Assalam Alaikum
[gyara masomin]Barka dai, Dan Allah inason magana da kai please ka tura min da WhatsApp number na. Nagode - Abubakar A Gwanki (talk) 07:21, 6 Disamba 2019 (UTC)
- Ok ba matsala +2348028304957
Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community
[gyara masomin]Muna gayyatan kudan shiga gasar WPWP Contest na Hausa Community!
Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community gasa ce ta duk shekara wanda editoci a Wikipedia daga Hausa Community User Group ke sanya hotuna a mukalolin da basu da ko keda karancin hoto articles. Wannan dan a inganta da karfafa amfani ne da dubannin hotunan da ake samu ne daga gasa daban-daban na hotuna da ake gudanarwa duk shekara, wanda Wikimedia community ke shiryawa a Wikipedia. hoto na inganta fahimtar mai karatu, da bayyana bayani, da sanya mukaloli suyi kyau. Gasar Kuma zata ba sabbin editoci da tsoffi damar inganta kwarewa, dan shiga samun kwarewa tuntube mu anan Emel.
Danna nan dan shiga gasa da Karin bayani..Em-mustapha t@lk 16:56, 26 ga Yuni, 2020 (UTC)
We sent you an e-mail
[gyara masomin]Hello Wizkid49,
Really sorry for the inconvenience. This is a gentle note to request that you check your email. We sent you a message titled "The Community Insights survey is coming!". If you have questions, email surveys@wikimedia.org.
You can see my explanation here.
MediaWiki message delivery (talk) 18:50, 25 Satumba 2020 (UTC)