Umar Ibn Sa'ad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Umar Ibn Sa'ad
Rayuwa
Haihuwa Madinah, 620
Mutuwa Kufa, 686
Killed by Al-Mukhtar (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Sa'd ibn Abi Waqqas
Ahali Muhammed ibn Sa`d ibn Abi Waqqas (en) Fassara, Amer ibn Sa`d ibn Abi Waqqas (en) Fassara, Mus'ab ibn Sa`d ibn Abi Waqqas (en) Fassara da A'isha ibn Sa`d ibn Abi Waqqas (en) Fassara
Sana'a
Sana'a military commander (en) Fassara
Aikin soja
Ya faɗaci Yaƙin Karbala
Imani
Addini Musulunci

'Umar ibn Sa'ad ( Larabci: عمر بن سعد‎ ) ( fl. 620-686), ya kasan ce ɗa ne ga sahabin Muhammad Sa'ad ibn Abi Waqqas . An haifeshi a Madina sannan daga baya ya koma Kufa wacce mahaifinsa ya gina kuma ya kasance a wurin har zuwa rasuwarsa.

Malami ne, kuma yana karbar umarni daga Ibn Ziyad . Yana daga cikin shugabannin sojojin da suka kashe Husayn bn Ali a yakin Karbala a shekara ta 680, babban yakin farko na yakin basasar Musulunci na biyu (Fitna ta biyu).

Matarsa ‘yar uwar Mukhtar al-Thaqafi ce, wacce ta mulki Iraki daga 685 zuwa 687, a lokacin Fitina ta Biyu . Ya kuma haifi da, Hafs Bin Amar bin Saad bin Abi Waqqas, wanda ya kasance a bisa tarihi da mahaifiyarsa ta kashe a lokacin gwamnatin Mukhtar al-Thaqafi.

Abu Amra Kaysan ne ya kashe Umar bn Sa’ad, bisa umarnin Mukhtar al-Thaqafi, saboda ya shiga yakin Karbala.[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Template:EI2
  2. https://qurango.com/images/b/8/231.jpg Template:Bare URL image