User talk:Salihu Aliyu

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa![gyara masomin]

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Salihu Aliyu! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. Em-em talk 17:04, 28 Disamba 2020 (UTC) muna godiya sale dan Fulani, Allah ya kara ilimi Bello Na'im (talk) 11:27, 19 ga Afirilu, 2021 (UTC)[Mai da]

Ameen thumma ameen fatan kana lafiyaSalihu Aliyu (talk) 08:12, 21 ga Afirilu, 2021 (UTC)[Mai da]

Assalamu alaikum fatan Kana lafiya ya ibadah Bello Na'im (talk) 15:32, 23 ga Afirilu, 2021 (UTC)[Mai da]

Inganta Mukaloli a Hausa Wikipedia[gyara masomin]

Assalamu alaikum, Suna na Anasskoko daya cikin Admin masu kula da al'amuran Hausa Wikipedia, naga kokarin ka sosai akan mukalolin daka ke ta kirkira, wanda hakan abune mai kyau, kuma ina maraba da hakan, amman wata hanzari ba gudu ba, wasu daga cikin mukalolin ka basu da Reference/Manazarta koda ko kwara daya ne, wanda hakan tsaiko ne ga Hausa Wikipedia sanna tsaiko ne a gareka domin cin gasar da kake fafatawa a ciki, shawara ! ka ringa samar da reference/Mmanazarta a kowanne mukala da ka kirkira domin Hausa Wikipedia tayi kyau, kaima ka samu daman lashe cin zakaran gasar Wikipedia@20.

Ka sani rashin samar da reference na haifar da matsaloli masu yawa ga Hausa Wikipedia da kuma kai karan kanka a matsayinka na dan wasan gasar Wikipedia@20, Ina so in karfafa maka gwiya domin ka gyara mukalolinka domin lashe gasar da kake wasa ciki, domin kuma ci gaban Hausa Wikipedia.

Samar da reference abune mai sauki, kawai kaje yanar gizo ka samo su, ko kuma daga littattafai, idan hakan ya maka wahala to akwai wata hanya mai sauki, ka bude tab/shafin browsing biyu a wayar ka ko Kwamputar ka , tab na farko ka bude shafin mukalar a English Wikipedia, tab na biyu kuma ka bude shafin a Hausa Wikipedia, sai ka ringa copying link address din English Wikipedia kana generating din shi a shafin Hausa Wikipedia ta hanyar Cite dake sama a lokacin Editing, ka tabbatar da cewa ko wacce link adress ta zauna a mazauninta.

Idan kuma kana bukatan karin bayani kamin magana a shafina na tatt,unawa User talk:Anasskoko domin taimako ko kuma karin bayani, ina maka fatan alheri a Hausa Wikipedia da kuma gasar Wikipedia@20, Nagode! daga naka.-- An@ss_koko(Yi Magana) 14:20, 11 ga Maris, 2021 (UTC)[Mai da]

Assalamualaikum dan'uwa Ina godiya sosai da wannan gudun muwa naka. Salihu Aliyu (talk) 16:30, 12 ga Maris, 2021 (UTC)[Mai da]

Have you voted in the UCoC enforcement guidelines ratification?[gyara masomin]

Hi! @Salihu Aliyu:

The ratification voting process for the revised enforcement guidelines of the Universal Code of Conduct (UCoC) is now open! Voting commenced on SecurePoll on 7 March 2022 and will conclude on 21 March 2022. Please read more on the voter information and eligibility details.

Please vote and encourage other editors of Hausa Wikipedia to also vote.

Regards, Zuz (WMF) (talk) 14:30, 14 ga Maris, 2022 (UTC)[Mai da]

Printing Press[gyara masomin]

Wani gyara yakamata a yi mata Muhammad Idriss Criteria (talk) 11:39, 4 ga Janairu, 2023 (UTC)[Mai da]

c'est très bien 👍 je te remercie beaucoup[gyara masomin]

oui SFT YARO MAI ZAMANI (talk) 06:35, 9 ga Faburairu, 2023 (UTC)[Mai da]

Game da neman admin[gyara masomin]

Aslm, inaga baka kirkiri sashin da masu tsokaci zasu nuna amincewa ko rashin amincewa ga bukatunka ba. NagodePatroller>> 17:11, 1 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]

Gyaran Manazarta[gyara masomin]

Aslm@Salihu Aliyu, Ina maka fatana alkhaeri, Naga kaine ka kirkiri mukalar Majalisar dokokin jihar Ondo, sannan ka saka link a matsayin manazarta..wanda a cancanta kamata yayi ka sakasu a sabon sashe da taken hanyoyin hadin waje....idan kanaso kasaka reference da link se kaje english wikipedia kayi generating.Saifullahi AS (talk) 07:37, 15 Oktoba 2023 (UTC)[Mai da]