Masa
Appearance
(an turo daga Wainar Fulawa)
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Masa | |
---|---|
Tarihi | |
Asali | Najeriya |
Masa abinci[2] ce wacce aka fi sani da suna Waina, kuma yana ɗaya daga cikin abincin gargajiya[3], Musamman a Kasar Hausa[4]. Abinci ne wanda aka fi cin shi da safe kuma ana cin shi a koda yaushe.
Yadda ake haɗa shi shi ne: da shinkafar tuwo da kuma "yeast" da dai sauransu. Akan ci shi ne da miyar taushe. Ana kuma iya cin shi haka nan, musamman idan aka sa masa sukari. Mutanan jihar Bauchi[5] suna da kwarewa a kan harkar masa wato waina. [6][7][8] Sannan masa iri uku ce, akwai masa ta zallar masara, akwai kuma masa ta zallar Shinkafa[9], akwai kuma wadda ake haɗa shinkafa da masara[10], akwai kuma masar gero. Ana cin ta da garin kuli-kuli ko kuma da miya yana da daɗi sosai.
Bibiliyo
[gyara sashe | gyara masomin]- Adamu, Abdalla Uba, shekara ta alif ɗari tara da hamsin da shida 1956-, Adamu, Yusuf Muhammad., Jibril, Umar Faruk. Hausa home videos : technology, economy and society. Kano, Nigeria: Center for Hausa Cultural Studies. 2004. ISBN 978-36906-0-4.OCLC 61158034.
- Abubakar Aliyu Mohammed. Cultural Torism. ISBN:978-978-087-937-2
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://commons.wikimedia.org/wiki/File:00000IMG_00000_BURST20221225095656789_COVER.jpg
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.bbc.com/hausa/articles/c900485kzkgo.amp&ved=2ahUKEwi7gLqV1vaGAxV9S_EDHdVyBeUQyM8BKAB6BAgFEAI&usg=AOvVaw0O6-X6dTS1oqursusjeBNf
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.bbc.com/hausa/articles/cw4mneknpz2o.amp&ved=2ahUKEwjp5Ies1vaGAxXqQEEAHSO5DlMQyM8BKAB6BAgPEAI&usg=AOvVaw2d7AjKiH_xkc4PzrJqYQik
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.rfi.fr/ha/shirye-shirye/rayuwata/20240405-yadda-al-adar-tashe-ke-neman-gushewa-a-kasar-hausa&ved=2ahUKEwjTxqXC1vaGAxV6YEEAHYytDiAQxfQBKAB6BAgNEAI&usg=AOvVaw22riWDkZ-JEV9aoS3p5O6o
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.thisdaylive.com/index.php/2024/06/24/bauchi-to-revive-tourism-sector/&ved=2ahUKEwiYm63b1vaGAxUsQ0EAHTjLDkkQxfQBKAB6BAgWEAE&usg=AOvVaw1o6lDbg_MpqfxuuCeYFKPH
- ↑ https://cookpad.com/ng-ha/recipes/9032246-waina-da-miyar-gyada
- ↑ http://girking.blogspot.com/2018/09/yanda-ake-hada-waina-ta-zamani.html
- ↑ https://www.muryarhausa24.com.ng/2019/10/karanta-jerin-abincin-hausawa-kafin-zuwan-yar-thailand-kafin-zuwan-shinkafa-yar-kasashen-waje-girke-girken-gargajiya-sunayen-abincin-gargajiya-abincin-zamani-filin-girke-girke-abincin-zamani-filin-girke-girke.html
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://hausa.leadership.ng/farashin-shinkafa-tumatir-da-gari-ya-qaru-da-kashi-141-cikin-shekara-guda-nbs/&ved=2ahUKEwiS29_11vaGAxUFYPEDHZL2AOQQxfQBKAB6BAgFEAI&usg=AOvVaw2FrWAuIZKQ_nVrGYz0CcNZ
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.bbc.com/hausa/articles/c97vdj952g6o.amp&ved=2ahUKEwjnj9GX1_aGAxVlUkEAHRdrBkQQyM8BKAB6BAgLEAI&usg=AOvVaw0sVkPdsdDmO8_lYpNdk9I9