Youcef Belaïli

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Youcef Belaïli
Youcef Belaïli.jpg
Rayuwa
Haihuwa Oran, 14 ga Maris, 1992 (27 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Mazaunin Oran
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Flag of None.svg CA Bordj Bou Arréridj2009-201030
Flag of None.svg Algeria national under-23 football team2010-2011140
Flag of None.svg Mouloudia Club Oranais2010-20124715
Flag of None.svg ES Tunis2012-2014358
Flag of None.svg USM Alger2014-2015299
Flag of None.svg Algeria national football team2015-201520
 
Muƙami ko ƙwarewa wing Translate
Nauyi 75 kg

Youcef Belaïli (an haife shi a shekara ta 1992 a birnin Oran, a ƙasar Aljeriya) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Aljeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Aljeriya daga shekara ta 2015.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.