Zviad Gamsakhurdia
Appearance
Zviad Gamsakhurdia 'dan siyasan Georgiya ne, yayi shugaban ƙasar daga shekara ta 1991 zuwa shekara ta 1992 kuma ya kasance marubuci ne[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.