Abd al-Rahman ɗan Awf
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Makkah, 580 (Gregorian) |
| ƙasa | Khulafa'hur-Rashidun |
| Mutuwa | Madinah, 654 |
| Makwanci | Al-Baqi' |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama |
Umm Kulthum bint Uqba (en) Sahla bint Suhayl (en) Sahla bint Asim (en) Tumadir bint al-Asbagh (en) |
| Yara | |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan kasuwa |
| Aikin soja | |
| Ya faɗaci |
Badar Yaƙin Uhudu Yaƙin gwalalo |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |
Abdul-rahman ya kasance ɗaya daga cikin sahabban Annabi Muhammad S.A.W kuma ya kasance daga cikin manya sahabban Annabi.
