Abdullahi dan Abdul-Muttalib

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Abdullahi dan Abdul-Muttalib
Rayuwa
Haihuwa Makkah, 545 (Gregorian)
ƙungiyar ƙabila Larabawa
Quraysh (en) Fassara
Hashemites (en) Fassara
Mutuwa Madinah, 570
Makwanci Jannatul Mualla (en) Fassara
Yan'uwa
Mahaifi Abdul-Muttalib
Mahaifiya Fatima bent ’Amr
Abokiyar zama Amina yar Wahb
Yara
Siblings
Sana'a
Sana'a merchant (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Abdullah dan Abd al-Muttalib larabci عَبْد ٱلله ٱبْن عَبْد ٱلْمُطَّلِب| Abdullahi dan Abd al-Muṭṭalib, ya kasance Mahaifi ga Annabi Muhammad S.A.W, shi dane ga Abdul-Muttalib dan Hashim da kuma Fatimah yar Amr yar kabilar Makhzum .[1]

Ya auri Amina yar Wahb.[2] [3] kuma, Annabi Muhammad shine yaran su daya tallin kwal.[4]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Muhammad ibn Sa'ad. Kitab al-Tabaqat al-Kabir. Translated by Haq, S. M. (1967). Ibn Sa'd's Kitab al-Tabaqat al-Kabir Volume I Parts I & II, pp. 99-100. Delhi: Kitab-Bhavan.
  2. Muhammad Mustafa Al-A'zami (2003), The History of The Qur'anic Text: From Revelation to Compilation: A Comparative Study with the Old and New Testaments, pp. 22, 24. UK Islamic Academy. 08033994793.ABA.
  3. Muhammad ibn Jarir al-Tabari. Tarikh al-Rusul wa'l-Muluk. Translated by Watt, W. M., & McDonald, M. V. (1988). Volume 6: Muhammad at Mecca, p. 6. Albany: State University of New York Press.
  4. Ibn Sa'd/Haq p. 107.