Hamza

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Hamza ko Hamza Ibn Abdul mutallib anfi saninsa da suna Hamza, ya kasance sahabin Manzon Allah ne kuma kawu ne na manzon Allah Muhammad (S.A.W), jarumi, mai farautar zaki.

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

Shiga Musulunci[gyara sashe | Gyara masomin]

Mutuwa[gyara sashe | Gyara masomin]

Hamza ya rasu ne ta sanadiyar yaƙin uhud, ta hannun bawan Abu Sufyan wanda ake kira WahShi. Matar Abu Sufyan Hindu ita ta masa umurni da yakawo mata zuciyar Hamza.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.