Abbas ɗan Abdul-Muttalib

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Abbas ɗan Abdul-Muttalib
العبَّاس بن عبد المُطلب.png
Rayuwa
Haihuwa Makkah, 568
ƙasa Khulafa'hur-Rashidun
ƙungiyar ƙabila Larabawa
Quraysh Translate
Hashemites Translate
Mutuwa Madinah, ga Faburairu, 15, 653
Makwanci Al-Baqi'
Yan'uwa
Mahaifi Abdul-Muttalib
Mahaifiya Nutayla bint Janab
Abokiyar zama Lubaba bint al-Harith Translate
Lubaba bint Ubaydillah Translate
Yara
Siblings
Sana'a
Sana'a statesperson Translate da merchant Translate
Aikin soja
Ya faɗaci Badar
Conquest of Mecca Translate
Battle of Hunayn Translate
Imani
Addini Musulunci

Abbas larabvci: العباس بن عبد المطلب‎, da hausa: al-Abbas dan Abdul-Muṭṭalib; c. 568 – c. 653 CE) ya kasance daya daga cikin manyan sahabban Annabi Muhammad S.A.W, kuma kawu ne a gurin Annabi. ya kasance yana bama Annabi kariya a Makka kafin Hijira amman bai musulunta ba sai bayan yakin Badar. daga tsatsan shine aka samu Daular Abbasiyyah

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]