Abu Dhar al-Ghifari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Abu Dhar al-Ghifari
تخطيط اسم أبو ذر الغفاري.png
Rayuwa
Haihuwa Hijaz, unknown value
ƙasa Khulafa'hur-Rashidun
ƙungiyar ƙabila Larabawa
Mutuwa Al-Rabadha (en) Fassara, 652 (Gregorian)
Karatu
Harsuna Larabci
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a preacher (en) Fassara, muhaddith (en) Fassara da merchant (en) Fassara
Aikin soja
Ya faɗaci Badar
Yaƙin Uhudu
Yaƙin gwalalo
Conquest of Mecca (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Ubu Dhar al-Ghifari ya kasance daya daga cikin sahabban Annabi Muhammad S.A.W, kuma shine na Hudu ko na biyar da yayi imani da Manzon n Allah, asalin sunan shi shine Jundab dan Junada, ya kasance mutumin kabilar Banu Ghifar ne na Kinana. shine wanda yazo da yan garinsu dukkan su suka musulunta a gurin Annabi, ya rasu a shekaran 652 a wani daji dake Madina.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]