Jundab dan Junada

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jundab dan Junada

Ubu Dhar al-Ghifari ya kasance daya daga cikin sahabban Annabi Muhammad S.A.W, kuma shine na Hudu ko na biyar da yayi imani da Manzon Allah, asalin sunan shi shine Jundab dan Junada, ya kasance mutumin kabilar Banu Ghifar ne na Kinana. shine wanda yazo da yan garinsu dukkan su suka musulunta a gurin Annabi, ya rasu a shekaran 652 a wani daji dake Madina.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]