Andy Amadi Okoroafor
Andy Amadi Okoroafor | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Bauchi, 8 ga Faburairu, 1966 (58 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, marubin wasannin kwaykwayo da mai tsara fim |
IMDb | nm4162175 |
Andy Amadi Okoroafor yar fim ɗin Najeriya ce kuma mai magana da TED.[1] Ta kasance sananniya sosai a matsayin darektan fim na 2010 Relentless.[2] Baya ga shugabanci, ita ma marubuciya ce, furodusa ce kuma daraktan zane-zane. Itace wacce ta kirkiri 'studio' kere kere 'Clam'.
Rayuwarta
[gyara sashe | gyara masomin]An haifeta a 8 ga Fabrairu 1966 a Bauchi, Arewacin Najeriya. Tana da shekara daya a lokacin da aka fara yakin Biafra. Daga bayan ta koma Faris, Faransa kuma ta yi aiki a matsayin daraktan zane-zane a tallace-tallace, kayan kwalliya da bidiyo na kiɗa. Shima dan TED ne.[3]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]A Faransa, Okoroafor ya kwashe shekaru 5 tana jagorantar bidiyon kiɗa da hotunan su, daga murfin kundin zuwa bidiyon kiɗa. Ya kafa sutudiyo da ake kira 'Clam' da kuma 'Clam magazine' a shekarar 1999.[4] Ana buga mujallar sau biyu a shekara a Japan, Amurka, Turai, da Brazil.[3] A baje kolin 2017, ta ba da umarnin shirin Never surrender , a M. Bassy a Hamburg, Jamus. Nunin ya haɗa da ɗaukar hoto da girka bidiyo a cikin jerin, More Aphrike . Tare da jerin, ta yi aiki tare da ɗan'uwan mai ɗaukar hoto kuma mai shirya fim, Andrew Dosunmu.[5]
A shekarar 2010, Okoroafor ta yi fim din Relentless, fim ɗin ta na farko.[6] A watan Oktoba na shekarar 2010, aka zabi fim din don bikin nuna finafinai a Landan, kuma aka nuna shi a ranar 6 ga Disambar 2010 a bikin baje kolin fina-finai na Afirka da ke Fatakwal a karon farko a Afirka.[3]
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Fim | Matsayi | Nau'i | Ref. |
---|---|---|---|---|
2010 | Relentless | Director, writer, producer | Film | [5] |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Andy Amadi Okoroafor: Director, screenwriter". British Film Institute. Archived from the original on 28 November 2021. Retrieved 13 October 2020.
- ↑ "Andy Amadi Okoroafor". Rotten Tomatoes. Retrieved 13 October 2020.
- ↑ 3.0 3.1 3.2 "Fellows Friday with Andy Amadi Okoroafor". TED. Retrieved 13 October 2020.
- ↑ "PASS in Paris: Andy Amadi Okoroafor". Pan African Space Station. Archived from the original on 13 June 2021. Retrieved 13 October 2020.
- ↑ 5.0 5.1 "Andy Amadi Okoroafor". African Filmny. Retrieved 13 October 2020.
- ↑ "Andy Amadi Okoroafor. Relentless. 2010. 95 min. With Gideon Okeke, Nneka Egbuna, and Jimmy Jean-Louis. France and Nigeria. English. Clam Films. No price reported". African Studies Review. Retrieved 13 October 2020.