Jump to content

Chijioke Ejiogu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chijioke Ejiogu
Rayuwa
Haihuwa Jahar Imo, 22 Nuwamba, 1984 (40 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bridge F.C. (en) Fassara2000-2003
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya2004-2004
Dolphin FC (Nijeriya)2004-2008
Akwa United F.C. (en) Fassara2008-2008
Enyimba International F.C.2008-
Heartland F.C. (en) Fassara2008-2008
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
tutar garin su

Chijioke Ejiogu (an haife shi ranar 22 ga watan nuwamba,shekara 1984) a Jihar imo. shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya a shekara ta 2004.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.