Statue in Madrid (A. Marinas, 1899).Casa natal de Diego Velázquez, Sevilla
Diego Velázquez (Diego Rodríguez de Silva y Velázquez), an haife shi a Sevilla (Hispania) a ranar 6 ga watan Yuni shekara ta 1599, ya mutu a Madrid (Hispania) a shekara ta 1660. Ya kasance shahararren mai zane, kuma shugaban masu zane a fadar Sarki Philip IV na Spaniya da Portugal. Ya kasance mai zane na musamman zamanin Baroque (c. 1600–1750). Ya fara zane ta hanyar salon Tenebrizanci (wato salo na nuna wani al'amari mai dumbin mamaki ta zane) da dai makamantan su.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.