Emmanuel Adekunle
Emmanuel Adekunle | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Abeokuta, 29 ga Maris, 1962 (62 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
Abeokuta Grammar School Federal Polytechnic, Ilaro (en) (1980 - 1986) National Diploma (en) , Higher National Diploma (en) : civil engineering (en) Jami'ar Ibadan (1996 - 1998) postgraduate diploma (en) , master's degree (en) : education (en) |
Harsuna |
Turanci Yarbanci |
Sana'a | |
Sana'a | injiniya da Malami |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
Emmanuel Oludaisi Adekunle bishop ne na Anglican a kasar Najeriya . [1] A yanzu haka shine Bishop na Egba.[2]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Adekunle a Abeokuta a ranar ashirin da tara ga watan Maris, shekarar alif dubu daya da dari tara da sittin da biyu wato 1962. Ya yi karatu a shahararriyar makarantar Abeokuta Grammar School, Federal Polytechnic Ilaro da Kwalejin Emmanuel na tauhidi da Ilimin Kirista, a garin Ibadan. Ya kasance tsohon malami ne kuma injiniya, An nada shi a alif dubu daya da dari tara da casa'in da uku wato 1993. Ya zama Canon a 1999 kuma babban sakatare a 2001. A shekara ta 2006 an nada shi Provost na Cathedral na St. Peter, Ake . An tsarkake shi a ranar Lahadi, 23 ga watan Agusta, 2009 a Cocin Cathedral na St. Jude, Ebute Metta, Legas . [3]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Emmanuel Adekunle".
- ↑ Anglican Communion Office. "Diocese - Nigeria - Egba". anglicancommunion.org. Retrieved 2020-12-04.
- ↑ "The Rt Revd Emmanuel Adekunle on World Anglican Clerical Directory". World Anglican Clerical Directory (in Turanci). Retrieved 2021-03-10.