Filin jirgin saman Owerri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Filin jirgin saman Owerri
filin jirgin sama
ƙasaNijeriya Gyara
located in the administrative territorial entityQ49106914 Gyara
coordinate location5°25′37″N 7°12′21″E Gyara
place served by transport hubOwerri Gyara
IATA airport codeQOW Gyara
ICAO airport codeDNIM Gyara

Filin jirgin saman Owerri filin jirgi ne dake cikin garin Owerri, babban birnin jihar Imo, a Nijeriya. [1]. Kuma anfi saninsa da suna "Sam Mbeke International cargo Airport. Sauran birane dake amfana daga sifurin wannan jirgi sun hada da cibiyar kasuwanci na Onitsha, Birnin qere-qeren kayan zamani na Nnewi dake Jihar Anambra, cibiyar qere-qere na Aba, Umuahia da Arochukwu dake Jihar Abia. Wasu kuma sun hada da cibiyar kasuwanci na Okigwe, Oguta da Orlu dake jihar Imo. Har iyau sufurin jirgin yana amfanan sassan jihohin Akwa Ibom da Cross River dake sashen kudu maso kudancin qasar.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "Owerri Airport". Federal Airports Authority of Nigeria. Archived from the original on 11 March 2016. Retrieved 11 March 2016.