Filin jirgin saman Yaounde
Appearance
Filin jirgin saman Yaounde | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Wuri | |||||||||||||||||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kameru | ||||||||||||||||||
Region of Cameroon (en) | Centre (en) | ||||||||||||||||||
Coordinates | 3°43′21″N 11°33′12″E / 3.7225°N 11.55333°E | ||||||||||||||||||
Altitude (en) | 2,278 ft, above sea level | ||||||||||||||||||
History and use | |||||||||||||||||||
Manager (en) | Aéroports du Cameroun | ||||||||||||||||||
Suna saboda | Yaounde | ||||||||||||||||||
Filin jirgin sama | |||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
City served | Yaounde | ||||||||||||||||||
Offical website | |||||||||||||||||||
|
Filin jirgin saman Yaounde, ko Filin jirgin saman Yaounde-Nsimalen shine babban filin jirgin saman da ke Yaounde, babban birnin ƙasar Kamaru. An kafa filin jirgin saman Yaounde a shekara ta 1991.
Kamfanonin zirga-zirgar jirgin sama
[gyara sashe | gyara masomin]- Air Côte d'Ivoire: Abidjan, Douala
- Air France: Paris
- Asky: Abuja, Libreville, Lomé
- Brussels Airlines: Bruxelles, Douala
- Camair-Co: Bamenda, Douala, Garoua, Libreville, Maroua, Ndjamena, Ngaoundéré
- Ethiopian Airlines: Addis Abeba
- Kenya Airways: Nairobi
- Royal Air Maroc: Casablanca
- RwandAir: Kigali, Libreville
- Turkish Airlines: Istanbul