Gasar Kwallon Tebur ta Afirka
Gasar Kwallon Tebur ta Afirka | |
---|---|
sports competition (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | championship (en) |
Wasa | table tennis (en) |
Gasar kwallon tebur ta Afirka, ita dai wannan gasa, ce wadda hukumar kwallon tebur ta Afirka ( ATTF ) ta shirya wwnnan gasar domin karrama mafi kyawun 'yan wasan kwallon tebur a Afirka . Ga taron kungiyar akwai gasar wasan kwallon tebur ta Afirka. Wannan ba za a ruɗe, shi da Gasar Wasannin Afirka ba, taron wasanni da yawa da ake gudanarwa a duk shekara huɗu inda ake haɗa wasan tennis tun a shekarar 1973.
Wadanda suka yi nasara a baya[gyara sashe | gyara masomin]
Lura. Kofin ITTF na Afirka ya bambanta
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Winners List". African table tennis. Archived from the original on 2020-01-17. Retrieved 2022-06-10..
Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]
- Tarayyar Tennis ta Afirka (ATTF) Archived 2020-01-11 at the Wayback Machine
- Gasar Cin Kofin Afirka 2018
- sakamakon.ittf.bornan.net
- www.ittfafrica.com Archived 2020-01-17 at the Wayback Machine