Gumel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgGumel

Wuri
 12°38′N 9°24′E / 12.63°N 9.4°E / 12.63; 9.4
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaJigawa
Yawan mutane
Faɗi 107,161 (2006)
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1700
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 732102
Kasancewa a yanki na lokaci

Gumel karamar hukuma ce dake a Jihar Jigawa, Arewa maso yamman Nijeriya.

Wannan Muƙalar guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyara shi.

"Gumel" ko "Gumal" ko "Lautai" gari ne kuma masaruta a jihar Jigawa a Arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya.

An kafa garin Gumel a shekarun 1700. An kafa shi ne sakamakon hijira da wasu mutane suka yiwo daga daular Kanem Burno. 
An yi amanna cewa mutanen Gumel asalin su sun taso ne daga wani gari da ake kira Ngazagamu, sun yi ta yada zango a wurare da dama ciki har da Tumbi kafin a ƙarshe su yada zango a wurin da yanzu ake kira Gumel.