Hakeem Olajuwon
Hakeem Abdul Olajuwon (|əˈ|laɪ|ʒu|ɒn;[1] Yarbanci olaɟuwɔ̃|; An haife shi a January 21, 1963.) Anfi saninsa da Akeem Olajuwon, shi dan Nigeriya ba'Amurikane, kuma tsohon kwararren dan'wasan Kwallon kwando ne. Daga 1984 zuwa 2002, shi Dan wasan center wurin sa a National Basketball Association (NBA) a kungiyar Houston Rockets da kuma Toronto Raptors. Ya jagoranci Rockets dayin back-to-back NBA championships a 1994 da 1995. A 2008, aka sanya cikin Basketball Hall of Fame, da kuma a 2016, aka saka shi cikin FIBA Hall of Fame. Listed at 7 ft 0 in (2.13 m) ,[2] Olajuwon is considered one of the greatest centers ever to play the game.[3][4][5] Ana masa lakabi da "Mafarki" lokacin was an kwallon kwandonsa bayan ya dunked so effortlessly wanda kocinsa na koleji yace "kamar a mafarki."[6]
An haife shi a Lagos, Nijeriya. Olajuwon yayi tafiya daga kasar haihuwarsa zuwa buga wasa wa Jami'ar Houston a karkashin kochinta Guy Lewis. Wasan sa a Cougars yahada da samun zuwa Final Four. Olajuwon was drafted by the Houston Rockets with the first overall selection of the 1984 NBA draft, a draft that included Michael Jordan, Charles Barkley, da John Stockton. He combined with the 7 ft 4 in (2.24 m) Ralph Sampson to form a duo dubbed the "Twin Towers". Su biyun suka jagoranci Rockets kaiwa 1986 NBA Finals, amma suka samu rashin nasara a hannun Boston Celtics. Bayan saida Sampson zuwa Warriors a 1988, Olajuwon yazama Shugaba a Rockets' ya jagorance su a wasanni rebounding har sau biyu (1989, 1990) da kuma a blocks har sai uku (1990, 1991, 1993).
Dukda an matukar kusan saida shi a lokacin yarjeniya mai daci da akayi dashi kafin wasannin 1992–93 season, yacigaba da zama a Houston wanda a 1993–94, yazama ɗan wasa na farko a tarihin NBA daya samu kyautar MVP, Defensive Player of the Year, da kuma Finals MVP kyautuka a wannan kakar. Ƙungiyar sa ta Rockets tayi nasarar back-to-back championships akan kungiyar New York Knicks (avenging his college championship loss to Patrick Ewing), da Shaquille O'Neal's Orlando Magic. A 1996, Olajuwon na daga cikin mambobin da suka samu nasara Olympic gold-medal-winning United States national team, kuma aka zabe shi daya daga cikin manyan yan'wasa 50 Greatest Players in NBA History a tarihi. Ya kare wasannin sa a matsayin the league's all-time leader a blocks (3,830) kuma yana daya daga cikin yanwasa hudun NBA dasu kayi nasarar quadruple-double.
Anazarci
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ cite web |url=https://www.oxforddictionaries.com/definition/english/olajuwon-hakeem Archived 2016-02-03 at the Wayback Machine |title=Olajuwon, Hakeem – definition of Olajuwon, Hakeem in English from the Oxford dictionary |publisher=OxfordDictionaries.com |access-date=2016-01-20
- ↑ Araton, Harvey. ON PRO BASKETBALL; Feet of Dancer, Touch of Surgeon, and a Shot, Too, The New York Times, June 8, 1994, accessed May 4, 2010.
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedtop5
- ↑ Heisler. Pg. 3
- ↑ Ruley, Clayton. Top Five Centers in NBA History Archived 2007-03-07 at the Wayback Machine, geoclan.com, accessed January 3, 2007.
- ↑ http://www.nba.com/rockets/hakeem_tribute/hakeem_encyclopediaCD.html