Hassan Nasrallah
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
16 ga Faburairu, 1992 - ← Abbas al-Musawi (en) ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Bourj Hammoud (en) ![]() | ||
ƙasa | Lebanon | ||
Mazauni |
Najaf Qom | ||
Harshen uwa | Larabci | ||
Ƴan uwa | |||
Yara |
view
| ||
Karatu | |||
Makaranta |
secondary school (en) ![]() | ||
Harsuna |
Larabci Farisawa Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Ulama'u da ɗan siyasa | ||
Wanda ya ja hankalinsa |
Khomeini, Muḥammad Bāqir aṣ-Ṣadr (en) ![]() ![]() | ||
Aikin soja | |||
Ya faɗaci |
South Lebanon conflict (en) ![]() 2006 Lebanon War (en) ![]() Syrian Civil War (en) ![]() | ||
Imani | |||
Addini |
Musulunci Ƴan Sha Biyu | ||
Jam'iyar siyasa | Hezbollah | ||
IMDb | nm1553794 | ||
![]() |
Hassan Nasrallah (a cikin Larabci: حسن نصرالله ; an haife shi a ranar 30 ga watan Agusta shekarar 1960) shi ne shugaban jam'iyyar masu kishin Islama a Labanon da ake kira Hezbullah . Shi mai bin Shi'a ne ɗaya ɓangaren Musulunci . Wasu ƙasashe, kamar Amurka da Birtaniyya, suna daukar sa a matsayin ɗan ta’adda saboda hare-haren da yake kaiwa Isra’ila.
Rayuwarsa ta farko[gyara sashe | gyara masomin]
An haifi Hassan Nasrallah a Bourj Hammoud, gabashin Beirut . Ya kasance cikin yara goma a cikin danginsa. Ya tafi makarantar Al Najah, sannan kuma makarantar gwamnati a Sin el-Fil, Beirut. Yakin basasa a cikin 1975 ya sa danginsa suka koma tsohon gidansu a Bassouriyeh. A can, ya gama karatunsa na sakandire a makarantar gwamnati da ke Taya . Sannan ya shiga kungiyar Amal Movement, kungiyar yan tawaye dake wakiltar musulman shi’a a Lebanon.