Hillary Clinton

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Hillary Clinton
Hillary Clinton by Gage Skidmore 2.jpg
Rayuwa
Cikakken suna Hillary Diane Rodham
Haihuwa Edgewater Hospital (en) Fassara, Oktoba 26, 1947 (72 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazaunin Chicago
Oakland (en) Fassara
Cambridge (en) Fassara
Washington, D.C.
Fayetteville (en) Fassara
Little Rock (en) Fassara
Park Ridge (en) Fassara
Chappaqua (en) Fassara
Harshen uwa Turanci
Yan'uwa
Mahaifi Hugh E. Rodham
Mahaifiya Dorothy Howell Rodham
Yara
Siblings
Karatu
Matakin karatu Digiri
Juris Doctor (en) Fassara
Harsuna Turanci
Malamai Alan Schechter (en) Fassara
Marian Wright Edelman (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Lauya, Mai wanzar da zaman lafiya, marubuci, autobiographer (en) Fassara da university teacher (en) Fassara
Wurin aiki Washington, D.C., New York da Little Rock (en) Fassara
Muhimman ayyuka It Takes a Village (en) Fassara
An Invitation to the White House: At Home with History (en) Fassara
Living History (en) Fassara
Hard Choices (en) Fassara
What Happened (en) Fassara
Wanda ya ja hankalinsa Marian Wright Edelman (en) Fassara
Mamba American Academy of Arts and Sciences (en) Fassara
French-American Foundation (en) Fassara
Imani
Addini Methodism (en) Fassara
Jam'iyar siyasa Democratic Party (en) Fassara
Republican Party (en) Fassara
IMDb nm0166921
www.hillaryclinton.com
Hillary Rodham Clinton Signature.svg

Hillary Diane Rodham Clinton (an haife ta a October 26, 1947) Yar'siyasan Amurka ce, Yar'leken asiri, lauya, marubuciya, kuma takasance mai jawabi ga al'umma. Ta riƙe matsayin First Lady na Tarayyar Amurka daga shekara ta 1993 zuwa 2001, Sanatan Amurka daga New York tun daga 2001 zuwa 2009, itace ta 67th Sakataren Kasa na Tarayyar Amurka daga 2009 zuwa 2013, sannan itace yar'takarar Democratic Party na Shugaban Kasar Tarayyar Amurka a zaben 2016.

An haife ta a Chicago, Illinois ta girma a wajen garin Chicago a Park Ridge, ta kammala karatun ta daga Wellesley College a 1969 ta sami Juris Doctor daga Yale Law School a 1973. Bayan yayi aiki amatsayin congressional legal counsel, ta koma zuwa Arkansas sannan ta aure Bill Clinton a 1975; dukkanin su biyun sunyi karatu a Yale. A 1977, Ta kafa Arkansas Advocates for Children and Families. An zabe ta first female chair of the Legal Services Corporation a 1978, sannan kuma ta zama first female partner a Little Rock Rose Law Firm a shekara data biyo. Amatsayin ta na First Lady of Arkansas, Ta jagoranci task force wanda abubuwan su suka taimaka wurin canja Makarantun gwamnatin Arkansas.

Hotuna: