Idriss Carlos Kameni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Carlos Kameni a shekara ta 2009.

Idriss Carlos Kameni (an haife shi a shekara ta 1984) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Kameru. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Kameru daga shekarar 2001.

Carlos Kameni ya buga wasan ƙwallon ƙafa ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Le Havre (Faransa) daga shekara 2000 zuwa 2004, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Espanyol (Barcelona, Ispaniya) daga shekara 2004 zuwa 2012, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Malaga (Ispaniya) daga shekara 2012 zuwa 2017, kuma da ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Fenerbahce (Turkiyya) daga shekara 2017.