Jamal Khashoggi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Simpleicons Interface user-outline.svg Jamal Khashoggi
Jamal Khashoggi in March 2018 (cropped).jpg
Rayuwa
Haihuwa Madinah, 13 Oktoba 1958
ƙasa Saudi Arebiya
Mazauni Tarayyar Amurka
Mutuwa Consulate General of Saudi Arabia in Istanbul (en) Fassara da Istanbul, 2 Oktoba 2018
Yanayin mutuwa kisan kai
Ƴan uwa
Mahaifi Ahmad Khashoggi
Mahaifiya Esaaf Khashoggi
Abokiyar zama Rawia Khashoggi (en) Fassara
Yara
Ƴan uwa
Karatu
Makaranta Indiana State University (en) Fassara
Indiana University (en) Fassara
Victoria College (en) Fassara
Harsuna Larabci
Turanci
Abzinawa
Sana'a
Sana'a ɗan jarida, political writer (en) Fassara da shugaba
Employers Al-Watan (en) Fassara
The Washington Post  (Satumba 2017 -
Kyaututtuka
Artistic movement social critic (en) Fassara
Imani
Addini Mabiya Sunnah
IMDb nm2681678
jamalkhashoggi.com

Jamal Khashoggi جمال أحمد خاشقجي‎, (haihuwa: 13 Oktoba 1958 – 2 Oktoba 2018). Dan jarida ne na kasar Saudiyya da kuma jaridar Washington Post ta kasar Amurka.[1] Kuma tsohon edita da manaja ne na Jaridar Al Arab News Channel.[2]

Khashoggi a watan Augustan 2011

Batan dabo[gyara sashe | gyara masomin]

Ranar 2 ga Oktoba 2018, Jamal yayi batan dabo a ofishin jakadancin Saudiyya na kasar Turkiyya.[3][4][5] Kamar yadda kasar turkiyya ta fitar tace Khashoggi ya azabtu na wasu kwanaki[6][7][8] kafin daga baya aka kashe shi a ofishin jakadancin Saudiyya na Turkiyya dake birnin Istanbul.[9][10]

Sakamakon bincike da jami'an kasar Turkiyya sukayi ne aka samu gawar Khashoggi a yashe a cikin ofishin ranar 5 ga Oktoba.[11]

Ranar 20 ga Oktoba kuma Saudiyya ta tabbatar da faruwar lamarin a Ofishin nata.[12]

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. {{cite news |title=Jamal Khashoggi: Turkey says journalist was murdered in Saudi consulate |url=https://www.bbc.com/news/world-europe-45775819 |work=BBC News |date=7 October 2019
  2. "Speakers". International Public Relations Association - Gulf Chapter (IPRA-GC). 2012. Archived from the original on 11 May 2012. Retrieved 10 May 2012. Unknown parameter |dead-url= ignored (|url-status= suggested) (help)
  3. "Journalist Detained in Saudi Consulate in Istanbul". The New York times. Retrieved 2 October 2018.
  4. Conflicting Saudi, Turkish claims on Jamal Khashoggi whereabouts, aljazeera
  5. Dehghan, Saeed Kamali (3 October 2018). "Saudi dissident Jamal Khashoggi missing after visit to consulate". the Guardian. Retrieved 7 October 2018.
  6. "Turkish police believe Saudi journalist Khashoggi was killed at consulate, sources say". DailySabah. Retrieved 2018-10-07.
  7. Coskun, Orhan. "Exclusive: Turkish police believe Saudi journalist Khashoggi was..." U.S. (in Turanci). Retrieved 2018-10-07.
  8. "Turkish police suspect Saudi journalist Khashoggi was killed at consulate". Middle East Eye (in Turanci). Retrieved 2018-10-07.
  9. "Turkish police believe Saudi journalist Jamal Khashoggi was killed at consulate: Sources, Middle East News & Top Stories - The Straits Times". archive.org. 6 October 2018. Archived from the original on 6 October 2018. Retrieved 7 October 2018.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  10. "Turkey concludes Saudi journalist Jamal Khashoggi killed by 'murder' team, sources say". Washington Post (in Turanci). Retrieved 2018-10-07.
  11. "Turkish prosecutors 'find evidence of Jamal Khashoggi killing'". www.aljazeera.com.
  12. Hubbard, Ben. "Jamal Khashoggi Is Dead, Saudi Arabia Says". New York Times. Retrieved 19 October 2018.