Jump to content

Joshua Kimmich

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joshua Kimmich
Rayuwa
Cikakken suna Joshua Walter Kimmich
Haihuwa Flensburg (en) Fassara, 8 ga Faburairu, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Jamus
Harshen uwa Jamusanci
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  RB Leipzig (en) Fassara2013-2015553
  Germany national under-21 football team (en) Fassara2014-2015142
  FC Bayern Munich2015-25726
  Germany men's national association football team (en) Fassara2016-846
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Mai buga baya
Lamban wasa 6
Nauyi 75 kg
Tsayi 177 cm
IMDb nm8246938
joshua-kimmich.de
Joshua Kimmich a 2017 a filin training
hoton dan kwallo kimich
hoton kimmich a wasan zumunchi
kimmich a wurin training
Kimmich wurin horo a shekarar 2018
kimmich wurin horo
kimmich wurin horo a shekarar 2018
kimmich na murnan cin kofi
kimmich a wasan hammaya
kimmich a shekarar 2015
kimmich da kasa
kimmich a gasar kofin duniya

Joshua Walter Kimmich [1]( German pronunciation: [ˈjoːzu̯aː ˈkɪmɪç] ; an haife shi ne a ranar 8 ga watan Fabrairu a shekara ta alif dari tarada casain da biyar 1995) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Jamus wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na tsaro ko kuma mai tsaron baya na ƙungiyar Bundesliga Bayern Munich a qasar jamus da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Jamus .[2] Sau da yawa ana la'akari da shi a matsayin ɗaya daga cikin mafi kyawun 'yan wasan tsakiya a duniya na wannan lokacin, an san shi don iyawa, zalunci, da kuma iya wasa. Sau da yawa ana kwatanta shi da tsohon kyaftin din Bayern Munich Philipp Lahm kuma ana daukarsa magajinsa.[3]

Bayan ya zo ta hanyar makarantar matasa ta qungiyar RB Leipzig a qasar tasu jamus, Kimmich ya fara bugawa kungiyar farko ta kungiyar a shekara ta, 2013. Bayan shekaru biyu, ya koma Bayern Munich. [4]A cikin kakar dubu biyu da sha tara zuwa da sha biyua a shekara ta, 2019 zuwa 2020, bayan lashe gasar cin kofin duniya tare da Bayern Munich, Kimmich ya kasance cikin ƙungiyar UEFA na shekara, FIFA FIFPro Men's World11, kuma an gane shi a matsayin mai tsaron gida na UEFA Champions League na kakar .

An yi la'akari da daya daga cikin mafi kyawun 'yan wasan tsakiya na wannan ƙarni kona tsakiya kona baya, José Mourinho ya yaba masa kuma YAYI DARIYA YACE ya kira shi wani abu mai ban mamaki, kuma an yaba shi sosai da yawancin masu horarwa da masana kamar MAI HORARSAWA Pep Guardiola .

Aikin kungiya

[gyara sashe | gyara masomin]

Kimich ya buga ma qungiyar kwallo ta sturtgartStuttgart .

Daga nan ya koma qungiyar RB Leipzig a watan Yulin shekara ta dubu biyu da sha uku, 2013. Stuttgart ya sami zaɓi don sake siyayya. Ya yi 3. Lig na farko a din a ranar ashirin da takwas ga watan 28 ga Satumba na waccan shekarar, a matsayin wanda zai maye gurbin Thiago Rockenbach a wasan da suka tashi kunnan doki biyu da biyu 2-2 da SpVgg Unterhaching . Ya zira kwallonsa ta farko ta kwararru a cikin nasara da ci 3–2 akan 1. FC Saarbrücken a ranar 30 ga watan Nuwamba a shekara ta, 2013.[5] Ya gama kakar wasa ta shekarar, 2013 zuwa 2014 da kwallo daya a wasanni 26.

Kimmich ya zira kwallonsa ta farko a kakar wasa ta shekarar dubu biyu da sha hudu zuwa da sha biyar, 2014 zuwa 2015 a cikin nasara da suka doke 3–2 unipon berlin daci uku da biyu a ranar 1 ga watan Maris a shekara ta, 2015. Ya gama kakar a shekara ta, 2014 zuwa 2015 da kwallaye biyu a wasanni 29.

Kimmich ya buga kowane minti daga cikin wasa talatin da hudu daya bugaduk wasanni 34 da ya buga a Bundesliga qasar jamus. A wadannan wasanni 34, Kimmich ya zura kwallaye biyu kuma ya kare a matsayi na biyu a gasar tare da taimakawa sukai na sha uku a gasar teburin 13. A ranar 14 ga watan Agusta a shekara ta, 2020, Kimmich ya zira kwallo daya kuma ya ba da taimako a wasan da suka doke Barcelona da ci 8-2 a gasar cin kofin zakarun Turai ta shekarar, 2019 zuwa 2020 . A ranar 23 ga watan Agusta a shekara ta, 2020, Kimmich ya ba da taimako mai mahimmanci don burin cin nasara da Paris Saint-Germain ta Kingsley Coman a wasan karshe, ya zama taken gasar zakarun Turai na farko tare da abokin wasansa Serge Gnabry, wani samfurin makarantar VfB Stuttgart.[6]

Kimmich ya fara kakar dubu biyu da ashirin zuwa da daya 2020 zuwa 2021 ta hanyar sanya rigar lamba shidda 6, bayan Thiago Alcântara, wanda ya saka ta tsawon shekaru bakwai, ya tafi qungiyar Liverpool .[7] A ranar 30 ga watan Satumba a shekara ta, 2020, ya zira kwallon da ya ci nasara a wasan da suka doke Borussia Dortmund da ci 3–2 a gasar DFL-Supercup na shekarar 2020 . A ranar 27 ga watan Oktoba, Kimmich ya zura kwallo a ragar Lokomotiv Moscow a waje da ci 2-1 a gasar zakarun Turai ta shekarar 2020 zuwa 2021 .

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Joshua_Kimmich
  2. https://www.bundesliga.com/en/bundesliga/player/joshua-kimmich
  3. https://www.whoscored.com/Players/283323/Show/Joshua-Kimmich
  4. https://fbref.com/en/players/49296448/Joshua-Kimmich
  5. https://en.as.com/resultados/ficha/deportista/joshua_kimmich/31252/
  6. https://www.whoscored.com/Players/283323/Show/Joshua-Kimmich
  7. https://www.rotowire.com/soccer/player/joshua-kimmich-19296