Mahmud Tukur

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mahmud Tukur
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Sunan asali Mahmud Tukur
Suna Mahmoud (en) Fassara
Sunan hukuma Mahmud Tukur
Lokacin mutuwa 9 ga Afirilu, 2021
Harsuna Turanci
Sana'a ɗan siyasa
Eye color (en) Fassara brown (en) Fassara
Hair color (en) Fassara black hair (en) Fassara
Personal pronoun (en) Fassara L485

Mahmud Tukur ɗan siyasar Najeriya ne kuma tsohon ministan kasuwanci da masana'antu a gwamnatin shugaba Buhari. Ya kasance mataimakin shugaban jami'ar Bayero ta Kano na farko kuma tsohon darakta na Cadbury Nigeria. Muƙamin Tukur da hazaƙarsa ya bayyana yayin da Mataimakin Shugaban Jami’ar Bayero ya ƙara ƙwarin guiwa a Arewacin Najeriya. Ya yi abota da irin su Mamman Daura, Adamu Ciroma, Hamza Rafindaɗi Zayyad don kafa wata ‘yar ƙaramar ƙungiyar masu fafutukar kare manufofin siyasa a Arewacin Najeriya.

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya rasu a ranar 9 ga Afrilu, 2021 yana da shekaru 82. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  • Shehu Othman, Ajujuwa, Rikici da Juyin Mulki: Rugujewar Mulkin Shagari, Harkokin Afirka > Vol. 83, Lamba 333 (Oktoba, 1984