Jump to content

Majalisar Wakilai (Najeriya)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
jadawalin yan majalissa

 

Majalisar Wakilai

Bayanai
Suna a hukumance
House of Representatives
Iri lower house (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Aiki
Mamba na African Parliamentary Union (en) Fassara
Bangare na Majalisar Taraiyar Najeriya
Number of seats (en) Fassara 360
Mulki
Hedkwata Abuja
Subdivisions
Tarihi
Ƙirƙira 1923

nass.gov.ng


 

Majalisar wakilai ita ce karamar majalisar wakilan kasar Najeriya.[1] Majalisar dattawa ita ce babbar majalisa.[2]

Majalisar wakilai tana da 'yan majalisu guda 360 wadanda aka zaba a mazabu guda daya ta hanyar amfani da tsarin jam’i (ko kuma tsarin first-past-the-post). 'Yan majalisar suna hidima na tsawon wa'adin shekaru hudu. Shugaban majalisar wakilan Najeriya shine shugaban majalisar.

Wakilan jihohin Najeriya

[gyara sashe | gyara masomin]

Kundin Tsarin Mulkin Tarayyar Najeriya, ya samar da Majalisar Dokoki ta Tarayya wacce ta kunshi Majalisar Dattawa da ta Wakilai. Majalisar ta kunshi ‘yan majalisar dattawa uku daga kowace jiha ta Najeriya da kuma dan majalisar dattawa daya daga babban birnin tarayya Abuja. Dole ne su kasance 'yan majalisu guda dari uku da sittin gaba daya, masu wakiltar mazabarsu a majalisar wakilai ta tarayya.[3]

Map legend State Senators Federal constituencies
1 Abia State 3 8
2 Adamawa State 3 8
3 Akwa-Ibom State 3 10
4 Anambra (jiha) 3 11
5 Bauchi (jiha) 3 12
6 Bayelsa (jiha) 3 5
7 Benue (jiha) 3 11
8 Borno (jiha) 3 10
9 Cross River (jiha) 3 8
10 Delta (jiha) 3 10
11 Ebonyi (jiha) 3 6
12 Edo (jiha) 3 9
13 Ekiti (jiha) 3 6
14 Enugu (jiha) 3 8
15 Gombe (jiha) 3 6
16 Imo (jiha)e 3 10
17 Jigawa (jiha) 3 11
18 Kaduna (jiha) 3 16
19 Kano (jiha) 3 24
20 Katsina (jiha) 3 15
21 Kebbi (jiha) 3 8
22 Kogi (jiha) 3 9
23 Kwara (jiha) 3 6
24 Lagos (jiha) 3 24
25 Nasarawa (jiha) 3 5
26 Niger (jiha) 3 10
27 Ogun (jiha) 3 9
28 Ondo (jiha) 3 9
29 Osun (jiha) 3 9
30 Oyo (jiha) 3 14
31 Plateau (jiha) 3 8
32 Rivers (jiha) 3 13
33 Sokoto (jiha) 3 11
34 Taraba (jiha) 3 6
35 Yobe (jiha) 3 6
36 Zamfara (jiha) 3 7
37 Federal Capital Territory 1 2
All   109 360

'Yan majalisu (tun 1979)

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Membobi
    • Jerin sunayen 'yan Majalisar Wakilan Najeriya, 1979-1992
    • Jerin sunayen ‘yan Majalisar Wakilan Najeriya, 1992–1998
    • Jerin sunayen 'yan Majalisar Wakilan Najeriya, 1998-1999
    • Jerin sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 1999-2003
    • Jerin sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2003-2007
    • Jerin sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2007-2011
    • Jerin sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2011-2015
    • Jerin sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2015-2019
    • Jerin sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019-2023
  • Malamai
    • Jerin sunayen Ma’aikatan Majalisar Wakilan Najeriya

Shugabannin jam'iyya

[gyara sashe | gyara masomin]

Membobin jam'iyyu ke zabar shuwagabannin Jam'iyyu da whip a wani taron sirri ta hanyar jefa kuri'au a asirce. Da yake APC ce ke da mafi rinjayen kujeru, PDP kuma ke da ‘yan tsiraru, shugabannin da ke ci gaba da zama a majalisar wakilai ta 8 su ne: Shugaban masu rinjaye Femi Gbajabiamila, Cif Whip Ado Garba Alhassan, Shugaban marasa rinjaye Ogor Okuweh, da kuma mai kare marasa rinjaye Umar Barde Yakubu .

  • Tarihin Najeriya
  • Reshen majalisa
  • Jerin sunayen 'yan majalisu na kasa
  • Jamhuriyyar Najeriya ta farko
  • Jamhuriyya ta Biyu
  • Jamhuriya ta Uku ta Najeriya
  • Jamhuriyyar Najeriya ta Hudu
  1. Abdur-Rahman, Alfa-Shaban (12 June 2019). "Nigeria National Assembly leadership". africanews.com. Retrieved 13 June 2021.
  2. "National Parliaments: Nigeria". loc.gov. Retrieved 13 June 2021.
  3. "Chapter Five of the 1999 Constitution of Nigeria: Legislature". www.waado.org.

Samfuri:National lower housesSamfuri:Legislatures of Nigeria9°04′05″N 7°30′40″E / 9.06806°N 7.51111°E / 9.06806; 7.51111Page Module:Coordinates/styles.css has no content.9°04′05″N 7°30′40″E / 9.06806°N 7.51111°E / 9.06806; 7.51111