Philippe Coutinho

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Philippe Coutinho
Rayuwa
Cikakken suna Philippe Coutinho Correia
Haihuwa Rio de Janeiro, 12 ga Yuni, 1992 (31 shekaru)
ƙasa Brazil
Portugal
Ispaniya
Harshen uwa Portuguese language
Karatu
Harsuna Portuguese language
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Inter Milan (en) Fassara2008-2013283
  CR Vasco da Gama (en) Fassara2009-2010191
  Brazil national under-17 football team (en) Fassara2009-200953
  Brazil national football team (en) Fassara2010-6821
  Brazil national under-20 football team (en) Fassara2011-201273
RCD Espanyol de Barcelona (en) Fassara2012-2012165
  Liverpool F.C.30 ga Janairu, 2013-6 ga Janairu, 201815241
  FC Barcelona7 ga Janairu, 2018-ga Yuni, 20227617
  FC Bayern Munich17 ga Augusta, 2019-ga Augusta, 2020238
Aston Villa F.C. (en) Fassaraga Janairu, 2022-ga Yuni, 2022195
Aston Villa F.C. (en) Fassaraga Yuli, 2022-221
Al-Duhail SC (en) FassaraSatumba 2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara
winger (en) Fassara
Lamban wasa 9
Nauyi 68 kg
Tsayi 172 cm
IMDb nm8034010
  • Coutinho 2018
    Philippe Coutinho Correia (an haife shine a 12ga watan Yuni 1992) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne mai hazaqa wanda ke buga gaba ko tsakiya ɗan ƙasar Brazil wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya mai kai hari ko winger ga kulob ɗin na burtaniya Premier League Aston Villa da kuma tawagar ƙasar Brazil . An san shi sosai dan makura ne shi a hangen nesa, wucewa, ɗigon ruwa da kuma iya haɗawa da iya cin qwallaye dga nesa.[1]

Rayyuwar farko[gyara sashe | gyara masomin]

philippe a shekarar 2013

An haife shi ne a brazil shi kuma ya girma a Rio de Janeiro, Coutinho ya nuna gwanintar basira da iyawa da baiwa kuma ya yi fice a cikin wa inda sukaiya a matasa na Vasco da Gama . Kulob din Inter Milan na qasar Italiya ya sanya hannu a shekarai 2008 kan Yuro 4 miliyan hudu kuma daga baya ya ba da aro ga Vasco, inda ya zama babban ɗan wasa. Ya fara buga wa Inter Milan wasa a shekara ta dubu biyu da goma 2010, kuma daga baya aka ba shi aro ga kulob din na qasar spaniya Espanyol na La Liga a shekarai 2012.[2] A watan Janairun 2013, Coutinho ya koma kulob din Liverpool na qasar burtaniya Ingila kan fan 8.5 miliyan takwas da rabi. Ya bunƙasa a Liverpool kuma ya temaka ma qungiyar sosai, ana sunansa a cikin Ƙungiyar PFA na Shekara a 2015. A cikin Janairu 2018, Coutinho ya sanya hannu kwantiragin hannu a Barcelona kan farashin mai tsoka kulob da aka bayar da rahoton cewa ya kai Yuro miliyan 160 (wanda ya sanya shi zama dan wasa na biyu mafi tsada a duniya a lokacin, kuma mafi tsadar dan wasan tsakiya kamar na shekara 2022), kuma ya lashe kofunan La Liga biyu tare da barcelona na qasar sipaniya. . Duk da haka, an aro shi zuwa kulob din Bayern Munich na Jamus a kan aro na tsawon kakar wasa kafin kakar wasa ta 2019-20, kasancewar yana cikin tawagar da ta lashe kofuna uku ciki har da Bundesliga, DFB-Pokal da UEFA Champions League.[3]

Philippe a barça

Coutinho ya fara buga wasansa na manya na farko a duniya a shekarar dubu biyu da goma 2010. Ya kasance wani ɓangare na tawagar Brazil a shekarai dubu biyu da shabiyar 2015 Copa América da Copa América Centenario a shekarai 2016, kuma ya fara buga gasar cin kofin duniya a gasar cin kofin duniya ta FIFA a shekarai 2018, inda ya zira kwallaye biyushine ya fara cin qwallaye kuma an kira shi ga Ƙungiyar Mafarki ta Duniya ta FIFA . Ya kuma kasance memba a tawagar Brazil da ta lashe gasar Copa América ta 2019 a gida.

Philippe

shineyaro na uku wanda aka haifa a gidansu na uku da ƙarami auta a gidansu na Esmeralda Coutinho da kuma gine-ginen José Carlos Correia, an haifi Coutinho a ranar 12 ga Yuni 1992 a Rio de Janeiro . Ya girma a gundumar Rocha ta arewacin Rio tsakanin wani tsohon gari mai zaman kansa da wuraren ajiyar masana'antu.[4] A watan Agustan shekarai 2017, Liverpool ta ki yarda da fam miliyan 72 tayin miliyan daya daga Barcelona akan Coutinho, ya sa dan wasan ya mika bukatar canja qungiya wurin ta hanyar imiel. qungiyar taqi amincewa da ƙarin ƙarin tayin haɓaka guda biyu daga qungiyar spaniya Barcelona, babban darektan Barça Albert Soler ya ce Liverpool na sonyuro miliyan dari datamanin da uku £ 183. miliyan na Coutinho, wanda Liverpool ta musanta. [5] Coutinho ya fara bayyanarsa a kakar wasa ta Liverpool a ranar 13 ga watan Satumba ashekarai dubu biyu da sha bakwai 2017, ya zo ne a matsayin wanda zai maye gurbin Emre Can a minti na 75 na wasan da suka tash kunnen dokii 2-2 da Sevilla a gasar zakarun Turai . Ya ci kwallonsa ta farko a gasar Premier a kakar wasa ta bana a ranar 23 ga Satumba 2017 a nasara da ci 3–2 a Leicester City.[6]

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.premierleague.com/news/2470630
  2. https://www.goal.com/en-gb/news/3276/serie-a/2011/05/09/2477938/philippe-coutinho-delighted-to-score-his-first-inter-goal-in-win-
  3. https://www.premierleague.com/players/4525/Philippe-Coutinho/overview
  4. http://edition.cnn.com/2015/05/11/football/philippe-coutinho-liverpool
  5. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Philippe Coutinho: Liverpool deny Barcelona claim that Reds wanted £183m
  6. https://web.archive.org/web/20190611000407/https://www.fifadata.com/documents/FWC/2018/pdf/FWC_2018_SQUADLISTS.PDF