Richard Wagner
Appearance


Richard Wagner[1] (lafazi: /rishart vagene/) (an haife shi a ran ashirin da biyu ga watan Mayu, a shekara ta 1813, a Leipzig - ya mutu ran sha uku ga Fabrairu, a shekara ta 1883, a Venezia), shi ne mawakin Jamus. Ya rubuta kiɗa mai yawa, ciki har da opera sha huɗu.