Sagir Adamu Abbas
Sagir Adamu Abbas | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jihar Kano, 22 ga Afirilu, 1962 (61 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Bayero University of Bristol (en) |
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | Malami da malamin jami'a |
Employers | Jami'ar Bayero |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Sagir Adamu Abbas farfesa ne, malami ne, mai gudanarwa, sannan kuma mataimakin shugaban [[jami'ar Bayero]] ta Kano na 11.
Tarihinsa[gyara sashe | gyara masomin]
An haifi Sagir ne a ranar 22 ga Afrilun shekarar 1962 a Yan Katifa, Kofar Madabo mazauna karamar Hukumar Municipal ta Kano, Jihar Kano.
Abbas ya fara aiki a matsayin malamin Kwalejin Ilimi ta Kano a Sashin Lissafi. Daga baya ya kuma shiga Jami'ar Bayero ta Kano a matsayin Mataimakin Malami a shekarar 1991
Sagir ya zama Mataimakin Shugaban Jami'ar Bayero ta Kano na 11 a cikin shekarata 2020.
https://www.buk.edu.ng/?q=node/314