Shehu Abdullahi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Shehu Abdullahi
Shehu Abdullahi Rio 2016b.jpg
Rayuwa
Haihuwa Sokoto, ga Maris, 12, 1993 (27 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Flag of None.svg Nigeria national under-20 football team2012-2013210
Flag of None.svg Kano Pillars Fc2012-2014
Flag of None.svg Nigeria national football team2014-
Flag of None.svg Qadsia SC2014-201571
Flag of None.svg C.F. União2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa midfielder Translate
Lamban wasa 14
Nauyi 72 kg
Tsayi 178 cm
Shehu Abdullahi a shekara ta 2016.

Shehu Abdullahi (an haife shi a shekara ta 1993) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2014.