Suhayb ar-Rumi
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Irak, 587 |
ƙasa |
Daular Sasanian Daular Rumawa Khulafa'hur-Rashidun |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | Madinah, 1 ga Maris, 659 |
Makwanci | Al-Baqi' |
Karatu | |
Harsuna |
Greek (en) ![]() Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | Ɗan kasuwa, Soja da Liman |
Wurin aiki | Makkah da Madinah |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Suhayb dan Roma ko kuma Suhayb al-Rumi (da larabci: صُهَيْب ٱلرُّومِيّ, Ṣuhayb ar-Rūmīy, haihuwa c. 587), kuma ana kiran shi da Suhayb dan Sinan (da larabci: صُهَيْب ٱبْن سِنَان), wanda a da ya kasance bawa ne.