Jump to content

Wikipedia:Hausa Wikimedia Data Support/Archive 3

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Neman intanet data

Ina neman wannan data support ɗin ne saboda zan kirkiri sabbin muƙaloli da kuma inganta wasu, kuma a yanzu haka ma ina kan kan kirkirar wasu muƙalolin, da edits a wikidata, da wikicommon daga watan Fabrairu zuwa yanzu nayi translation na articles daga turanci zuwa Hausa sunfi dubu biyu, kuma zan cigaba da yi Insha Allah.

Tattaunawa

Neman intanet data

Ina neman wannan tallafin na Data support domin cigaba da bada gudunmawa a Hausa Wikipedia.


Tattaunawa

Neman intanet data

Ina Neman Tallafin Data ne domin Samun Kwarin Gwuiwar cigaba da bada Gudunmawa a Wikipedia.

Tattaunawa

Neman intanet data

Wannan tallafi zai tallafa wajen cike gurbin jinkirin da mu ke samu sakamakon rashin Data a wasu lokutan. Hakan zai karfafa dorewar bayar da gudummawa ba tare da samun jinkiri ba.

Tattaunawa

Neman intanet data

ina ndman wannan tallafin nd dan in samu kwarin guyiwar yin gyara a hausa wikipedia

Tattaunawa

Neman intanet data

Tattaunawa

Data zata taimaka mani sosai wajen ingantawa, gyarawa da kuma Kara Musammi Wato (articles) a Hausa Wikipedia. Samun tallafin zai kara mani kwarin gwiwa wajen bada gudummuwa a Hausa Wikipedia.

Neman intanet data

Tattaunawa

Ina neman data support ne saboda inason bada gudunmuwa ne sosai amma sakamokon karancin data yasa ba koda yaushe nake samun damar haka ba.

Neman intanet data

Tattaunawa

Ina neman support ne domin samun kwarin guiwar cigaba da bada gudunmuwa sosai.

Neman intanet data

Tattaunawa

Ina bukatar agajin domin na samu damar bada gudummawar edit a Hausa wikipedia domin bunkasa shafin Hausa wikipedia

Neman intanet data

ina buqatar data support neh saboda na inganta shafi na na Wikipedia da kuma rubuta maqala.

Tattaunawa

Neman intanet data

Munaso mu samu tallafin ne saboda mucigaba da bada gudun mawa fiye da na wanda mukeyi a baya dafatan za’a taimaka

Tattaunawa

Neman intanet data

Ina bukatar tallafin data ne don ya taimakamun wajen ci gaba da bada gudumowar editing a Wikipedia.

Tattaunawa

Neman intanet data

Ina bukatar tallafin data ne Don ya taimakamin wajan cigaba da bada Gudumawar editing a Wikipedia

Tattaunawa

Neman intanet data

Ina bukatar tallafin data ne don ya taimaka min wajan cigaba da bada gudunmawar editing a Wikipedia

Tattaunawa

Neman intanet data

Assalamu alaikum inason nayi amfani da wanan Daman wajen Niman tallafin Data karkashin gidauniyan Hausa Wikipedia domin cigaba da bada gudunmuwa ta kamar yadda aka asaba domin cigaban ilimi da Kuma daukaka harshen Hausa a duniya.

Fulani215 (talk)

Tattaunawa

Neman intanet data

Gaskiya wannan tallafine Mai matukar mahimmanci musamman ga editoci masu hazaka da kokarin yin edit dare da rana, hakan Yana taimakawa dakuma bada Karin kwarin gwiwa matukar gaske

Tattaunawa

Neman intanet data

Ina neman Wannan tallafi ne domin samun ƙarin ƙarfin guiwa wajen bunƙasa Wikipedia da ƴan uwanta ta hanyar yin gyare-gyare.

Tattaunawa

Neman intanet data

Na nemi wannan tallafi ne kasancewa ta mace kuma mai son yin gyare-gyare a Wikipedia sannan nasan wannan tallafi zai ƙara min ƙarfin guiwa a kan abinda nake yi.

Tattaunawa

Neman intanet data

Ina neman wannan tallafin ne domin na cigaba da kirkira da fassara makaloli a shafin Hausa Wikipedia Nagode

Tattaunawa

Neman intanet data

Ni ina bukatar wannan tallafin ne danganin nayi kokari wajen gyara gyaran kalmomi da kuma fassara wasu kalmomin da babusu a hausa,Dan ganin cewa hausa ta bunkasa a duniya gaba daya.Ayanzun ma ina iya kokari wajen gyara da fassara kuma tallafin zai kara min karfin gwiwa sosai.Ayanzun ma da babu tallafin ina bada gudunmuwata dan ni inada kishin chigaban hausa a duniya gaba daya

Tattaunawa

Neman intanet data

Tattaunawa

Inaso a ban wannan agajin ne saboda na Kara bada himma Akan su edit da samun sabbin mukaloli Masu ma'ana da sauran su.

Neman intanet data

Ina buƙatan data support don na cigaba da bada gudummawa a wikipedia da dai sauran manhajojin wikipedia 787IYO (talk) 18:34, 23 ga Yuni, 2023 (UTC)[Mai da]

Tattaunawa

Neman intanet data

Ina neman wannan tallafi ne domin kara samun damar bada gudunmawa ta a wajen bukasa Wikipedia da ma yan uwanta.

Tattaunawa

Neman intanet data

Tattaunawa

Neman intanet data

Ina neman wannan agajin ne saboda na samu nayi amfani dashi wurin kara fadada ayyukan gyare-gyare a shafina na Wikipedia

Tattaunawa

Inason bada gudunmawa name saboda samun saukin wallafawa.

Tattaunawa

Ina bukatar tallafin data ne don ya taimaka min wajen ci gaba da bada gudunmawar editing a Wikipedia.

Neman intanet data

Ina bukatar Data ne saboda zai taimaka min wajenyin editing a Wikipedia.

Tattaunawa

Ina so in bada guddumawata a shafin wekipidia.

Inasan bada gudunmawa ta ne saboda samun saukin wallafawa da binciken gyaran mukaloli.

Neman intanet data

Tattaunawa

Ina bukatar tallafin data ne dan ya taimaka mun wajan cigaba da bada gudummawar editing a wikipedia

Neman intanet data

Tattaunawa

Muna son a tallafa ma ne domin samun ƙwarin guiwa wajen nazari da bincike don faɗaɗa ayyukan Wikipedia da kuma rubuta muƙala da fassara da bincike da sauran ayyukan Wikipedia.

Ƙarfin mu bai kai na mu iya saka data da zai wadace mu ba.

Hannu ɗaya baya ɗaukar jinka hannu da yawa maganin ƙazamiyar miya. Allah ya bada ikon taimakawa Nagode


Neman intanet data

saboda indinga Bada gudunmawa a Hausa Wikipedia, Kuma Muna karuwa a wajen sanin tarihi

Tattaunawa

Neman intanet data

sobada musamu kwarin gwiwar yin editin da kuma gayyato sabban membobi zuwa sashin hausa Wikipedia.

Tattaunawa

Neman intanet data

ina neman wannan gudummawan ne saboda in samu karfin gwuiwar kirkiran sababbin mukaloli dama sauran su a hausa Wikipedia 

Tattaunawa

Neman intanet data

domin kirkiri manhajar da zata kawo daidaito a cikin wanan gida mai albarka

Tattaunawa

Neman intanet data

Ina son a bani wannan gudummawar data support ne dan na samu damar wallafa sababbin mukaloli acikin sauki da sauran gyare-gyaren mukaloli

Tattaunawa

Neman intanet data

Tattaunawa

Ina neman wannan tallafin na Data support domin cigaba da bada gudunmawa a Hausa Wikipedia.

Neman intanet data

Tattaunawa

Sabuda inkarataimakawa a wikipedia

Neman intanet data

Tattaunawa