Youssef Msakni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Youssef Msakni
Youssef Msakni 2015b.jpg
Rayuwa
Haihuwa Tunisiya, 28 Oktoba 1990 (28 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Flag of None.svg Tunisia national under-17 football team2006-2007133
Flag of None.svg Stade Tunisien2007-2008122
Flag of None.svg ES Tunis2008-201211542
Flag of None.svg Tunisia national football team2010-
Flag of None.svg Al-Duhail SC2012-2018
Flag of None.svg Al-Duhail SC2013-2018
 
Muƙami ko ƙwarewa midfielder Translate
Lamban wasa 28
Nauyi 73 kg
Tsayi 179 cm

Youssef Msakni (an haife shi a shekara ta 1990 a birnin Tunis, a ƙasar Tunisiya) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Tunisiya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Tunisiya daga shekara ta 2010.