Ƙananan Hukumomin Jihar Neja
Appearance
Ƙananan Hukumomin Jihar Neja |
---|
Ƙananan Hukumomin Jihar Neja, Neja jiha ce dake yankin Tsakiyar Najeriya wato Middle Belt da turanci kenan kuma itace jiha mafi girma a ƙasar.[1] Babban birnin jihar shine birnin Minna. Jihar Neja tanada gundumomin Sanata guda uku (3) wato Neja ta Gabas, Neja ta Arewa, Neja ta Kudu.[2][3][4][5][6][7][8][9] Jihar Neja na da ƙananan hukumomi 25 waɗanda suka haɗa da:
- Ƙaramar Hukumar Rafi
- Ƙaramar Hukumar Munya
- Ƙaramar Hukumar Bosso
- Ƙaramar Hukumar Chanchaga
- Ƙaramar Hukumar Paiko
- Ƙaramar Hukumar Shiroro
- Ƙaramar Hukumar Suleja
- Ƙaramar Hukumar Tafa
- Ƙaramar Hukumar Gurara
- Ƙaramar Hukumar Kontagora
- Ƙaramar Hukumar Mariga
- Ƙaramar Hukumar Agwara
- Ƙaramar Hukumar Borgu
- Ƙaramar Hukumar Magama
- Ƙaramar Hukumar Mashegu
- Ƙaramar Hukumar Rijau
- Ƙaramar Hukumar Wushishi
- Ƙaramar Hukumar Agaye
- Ƙaramar Hukumar Bida
- Ƙaramar Hukumar Edati
- Ƙaramar Hukumar Gbako
- Ƙaramar Hukumar Katcha
- Ƙaramar Hukumar Lapai
- Ƙaramar Hukumar Mokwa
- Ƙaramar Hukumar Lavun
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Niger State Local Government Areas". finelib.com. Retrieved 24 January 2022.
- ↑ "Senate spokesman, Sabi, returns, as APC sweeps Niger NASS polls". The Sun Nigeria (in Turanci). 25 February 2019. Retrieved 24 January 2022.
- ↑ Usman, Samson Atekojo (18 November 2019). "Senator Sabi defends hate speech bill, insists on death by hanging". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 24 January 2022.
- ↑ "Elections may not hold in Niger east north". guardian.ng. Retrieved 24 January 2022.
- ↑ Olasupo, Abisola (15 February 2019). "Elections may not hold in Niger East, North". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in English). Retrieved 24 January 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "INEC issues certificate of return to Niger East senator-elect - Premium Times Nigeria" (in English). 9 September 2014. Retrieved 24 January 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Breaking: Supreme Court sacks Niger East senator, announces his replacement -". The Eagle Online (in English). 14 June 2019. Retrieved 24 January 2022.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ Olowolagba, Fikayo (29 July 2019). "Supreme Court hands ruling on Senator Enagi's election". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 24 January 2022.
- ↑ "Sabi, Bima, Declared Winners Of Niger North And South Senatorial Seats". Channels Television. 25 February 2019. Retrieved 24 January 2022.