Abdullah na biyu na Jordan
Appearance
An haifi Abdullah a ranar 30 ga watan Janairun shekara ta 1962 a asibitin Falasdinu a Al Abdali, Amman, ga Sarki Hussein da matarsa ta biyu ta Burtaniya, Gimbiya Muna Al-Hussein (an haife ta Toni Avril Gardiner). [1][2] Shi ne sunan kakan mahaifinsa, Abdullah I, wanda ya kafa Jordan na zamani.[3][4] Daular Abdullah, Hashemites, ta mallaki Makka sama da shekaru dari bakwan 700 - daga karni na goma 10 har zuwa lokacin da Gidan Saud ya ci Makka a shekara ta 1925 - kuma sun mallaki Jordan tun a shekarar 1921. [5] Hashemites sune daular da ta fi tsufa da dadewa aDuniyar Musulmi.[6] Bisa ga al'adar iyAli, Abdullah ita ce zuriyar ta arba’’in da daya 41 ta 'yar Muhammadu Fatimah da mijinta, Ali, Khalifa Rashidun ta huɗu.[1][7]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "His Majesty King Abdullah II ibn Al-Hussein". kingabdullah.jo. Archived from the original on 13 February 2017. Retrieved 1 February 2017.
- ↑ "Our Founder". مستشفى فلسطين – Palestine Hospital (in Turanci). Archived from the original on 16 December 2021. Retrieved 17 December 2021.
- ↑ Jawad Anani (23 November 2015). "Enacting laws". The Jordan Times. Archived from the original on 4 January 2018. Retrieved 3 January 2018.
- ↑ "Jordan profile – Leaders". BBC. 3 February 2015. Archived from the original on 22 July 2016. Retrieved 1 November 2016.
- ↑ "King Hussein is dead". CNN. 7 February 1999. Archived from the original on 1 January 2017. Retrieved 1 November 2016.
- ↑ "Profile: King Abdullah II of Jordan". themuslim500.com. 1 January 2017. Archived from the original on 18 December 2016. Retrieved 13 February 2017.
- ↑ Shlaim 2009.